• English
  • Business News
Tuesday, November 4, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kasashen Tsibiran Tekun Pasifik Sun Fi Bukatar Sahihiyar Gudummawa Daga Kasar Amurka

by CMG Hausa
3 years ago
Pasifik

Daga ranar 28 zuwa 29 ga watan Satumba, an gudanar da taron koli na kasar Amurka da kasashen tsibiran tekun Pasifik karo na farko a birnin Washington, inda shugaban kasar Amurka Joseph Biden ya bayyana cewa, makasudin gudanar da taron kolin shi ne, zurfafa dangantakar dake tsakanin Amurka da kasashen tsibiran tekun Pasifik.

Kana ya sanar da samar da gudummawar da darajarsa ta kai dalar Amurka miliyan 810 ga kasashen tsibiran tekun Pasifik don inganta hadin gwiwarsu a fannonin tinkarar sauyin yanayi, da tattalin arzikin teku da sauransu.

  • Sin Ta Yi Kira Ga Amurka Da Canada Da Austriliya Da Su Duba Matsalarsu Ta Nuna Wariya Ga ‘Yan Asalin Wurin

Kafofin watsa labaru na kasar Jamus sun ruwaito cewa, gwamnatin kasar Amurka ta samarwa shugabannin kasashen tsibiran tekun Pasifik damar halartar taron da kuma gudummawar kudin dala, don hana Sin yin babban tasiri a yankin tekun Pasifik.

Abu ne mai kyau Amurka ta samar da gudummawa ga kasashen tsibiran tekun Pasifik, amma kasashen tsibiran tekun Pasifik ba sa bukatar alkawarin fatar baki, kuma ba sa son zama wani bangaren da ake amfani da shi don hana ci gaban kasar Sin, kuma sun fi bukatar sahihiyar gudummawa bisa yanayinsu na samun ci gaba.

Idan kasar Amurka tana son taimakawa kasashen tsibiran tekun Pasifik, ya kamata ta yi ayyuka hudu, wato samar da hakikanin gudummawa bisa alkawarin da ta yi, da daukar alhakin dake wuyanta game da tinkarar sauyin yanayi, da daukar matakai wajen kare yanayin hallitun teku, da kuma girmama kasashen na tsibiran tekun Pasifik, a maimakon maida su matsayin wani bangaren da ake amfani da shi a harkokin siyasa. (Zainab)

LABARAI MASU NASABA

Sarkin Kasar Spaniya Zai Kawo Ziyara Kasar Sin

Sin Ta Yi Watsi Da Zargin Trump Dangane Da Gwajin Nukiliya A Asirce

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Sarkin Kasar Spaniya Zai Kawo Ziyara Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Sarkin Kasar Spaniya Zai Kawo Ziyara Kasar Sin

November 3, 2025
Sin Ta Yi Watsi Da Zargin Trump Dangane Da Gwajin Nukiliya A Asirce
Daga Birnin Sin

Sin Ta Yi Watsi Da Zargin Trump Dangane Da Gwajin Nukiliya A Asirce

November 3, 2025
An Bude Taron Kasuwanci Na Duniya Na 18 A Macau
Daga Birnin Sin

An Bude Taron Kasuwanci Na Duniya Na 18 A Macau

November 3, 2025
Next Post
Shugabanci A Kasuwanci (1)

Shugabanci A Kasuwanci (1)

LABARAI MASU NASABA

Jami’an Tsaro Sun Dawo Da Fasfo Ɗin Sanata Natasha Bayan Ƙwace Shi A Abuja

Natasha Ta Zargi Akpabio Da Sanya Jami’an Tsaro Su Ƙwace Mata Fasfo A Filin Jirgin Saman Abuja 

November 4, 2025
Masu Kashe Mutane A Kudu Maso Gabas Kiristoci Ne – Soludo

Masu Kashe Mutane A Kudu Maso Gabas Kiristoci Ne – Soludo

November 4, 2025
Ribadu Ya Gana Da Hafsoshin Tsaro Biyo Bayan Kalaman Trump 

Ribadu Ya Gana Da Hafsoshin Tsaro Biyo Bayan Kalaman Trump 

November 4, 2025
Sarkin Kasar Spaniya Zai Kawo Ziyara Kasar Sin

Sarkin Kasar Spaniya Zai Kawo Ziyara Kasar Sin

November 3, 2025
Sin Ta Yi Watsi Da Zargin Trump Dangane Da Gwajin Nukiliya A Asirce

Sin Ta Yi Watsi Da Zargin Trump Dangane Da Gwajin Nukiliya A Asirce

November 3, 2025
An Bude Taron Kasuwanci Na Duniya Na 18 A Macau

An Bude Taron Kasuwanci Na Duniya Na 18 A Macau

November 3, 2025
“Ƴan Adawa Sun Wuce Gona da Iri — Wike Ya Soki Masu Goyon Bayan  Trump

“Ƴan Adawa Sun Wuce Gona da Iri — Wike Ya Soki Masu Goyon Bayan  Trump

November 3, 2025
Shugabannin Wasu Kasashe Za Su Halarci Baje Kolin CIIE Karo Na Takwas A Birnin Shanghai

Shugabannin Wasu Kasashe Za Su Halarci Baje Kolin CIIE Karo Na Takwas A Birnin Shanghai

November 3, 2025
Li Qiang Zai Halarci Bikin Bude Taron CIIE Na 8 Da Sauran Ayyuka

Li Qiang Zai Halarci Bikin Bude Taron CIIE Na 8 Da Sauran Ayyuka

November 3, 2025
Likitocin Gwamnati Sun Zargi Gwamnatin Tarayya Da Yaɗa Bayanai Na Karya

Likitocin Gwamnati Sun Zargi Gwamnatin Tarayya Da Yaɗa Bayanai Na Karya

November 3, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.