• Leadership Hausa
Tuesday, March 21, 2023
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Shugabanci A Kasuwanci (1)

by Hussaini Najidda Umar
6 months ago
in Labaran Kasuwanci
0
Shugabanci A Kasuwanci (1)
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Mai karatu zai iya tambayar kansaya ce mene ne ya kawo maganar shugabanci a hanyar kasuwanci, bayan muna maganar kasuwancine shi kansa.

Wannan haka yake, ka sani maikaratu akwai wata karin maganada Bahaushe ya ke da yake cewa’ Ko a gidan giya akwai shugaba’ totun da a gidan giya akwai shugabaka ga ba inda ya fi dacewa da shugabanchi irin kasuwa.

  • 2023: Atiku Ya Karyata Batun Zai Goyi Bayan Wike A Zaben 2027
  • Sojoji Sun Kubutar Da Dalibar Chibok Tare Da Tagwaye ‘Yan Watanni 4

Kasuwanci yau a Nijeriya musamman a kasuwannninmu kama daga Arewaci zuwa Kudanci za a ga kusan kashi 99 cikin 100 akwai yaron kanti ko yaran kanti da mai gida ko mai gidansu.

Tun da akwai wannan to ka ga dole akwai shugabanci kenan a cikin wannan kanti ko shago.

Na shiga daruruwan kantinaa kasahen waje suma duk na gayaran kanti su ne suke gudanar da harkokin kasuwanci a kantunan.

Labarai Masu Nasaba

Karancin Kudi: Mun Yi Asarar Kwai Na Biliyan 30 -Masu Kiwo

Kamfanin Siminti Na Dangote Ya Samu Gaggarumar Riba Da Bunkasa A 2022

Dole a nan maigida ko na cemai mallakar kanti ya zama shine shugaba na wannan kamfaniko kanti.

A nan akwai abin daake cewa shugabanci, misali tabangaren ka domin su wadannan yara da suke karkashinka ko yaron da yake karkashinka ya samu kwanciyar hankali inda zai kularma da dukiyarka ba tare da wata matsala ba.

Ka tuna yaron kantinka koyaran kantinka ba bayinka bane,a’a ma’aikatanka ne, ko na ceabokanka na samun nasara.

Nayi tambayoyi ga ‘yan kasuwa anan Nigeria wato masu mallakar kantuna game da yaransu akasuwa.

Yawancinsu sun nunamin cewa ai taimaka wa yaransuke, sun basu sana’ar yi sannan kuma sun raba su da zaman kashe wando tun da yanzu gwamnati bata ba wa matasa aikin yi. Sannan kuma su wadannan matasan su nekashin bayan ci gaban duk wata kasa wacce ta san abin da take yi.

Na yarda da cewa suna taimakawa musamman ga mumatasan da yawancinmu mun gama makaranta amma babu aikin yi.

To amma na kara da tambayarcewa to yanzu idan babu wadannan yaran kanti shin su masu dukiyarsa su iya zama su yi kasuwanci dakansu.

Yawancin sun amsa da cewaa gaskiya ba za su iya yi su kadaiba saboda dole sai da mataimakimusamman idan wannan kantinakwai hada-hada da yawa.

To ka ga kenan a nan yaran kantisun zama wani bangare na wannan kasuwancin. Wata tambayar dana kuma yi ita ce shin kuna yin yarjejeniya da yaran kantin kafinku dauke su aiki, ma’ana me ce ce ribarsu a cikin kasuwancin? Wannan tambayar da yawa tabai wa ‘yan kasuwa haushi har wasu suka ce yaya ma za’a yi don yadau yaro ya yi masa yaron kanti saiya yi wata yarjejeniya da shi bayantaimaka masa zai yi. A kasar Singafo da na ziyarta awasu shekaru a baya, na yi waccan tambayar ga wasu ‘yan kasuwa dana ziyarta inda suka nuna minai zama suke su yi yarjejeniya da yaran ko magabatansu ta yadda duk abin da aka samu ga yadda za a yi tun daga samun riba ko akasin hakan.

To mai karatu kaji yarjejeniya suke yi da yaran. Amma mu kuma fa? Na kuma yin tambaya da cewa mene ne amfanin yin hakan? Sunnuna min da cewa yin wannan yarjejeniyar takan sa yaran kanti shi ma ya ji a jikinsa wannan kasuwancin kamar nasa ne.

Kuma ta haka ne zai sa shi wannan yaro ya kula da wannan dukiyar daaka bashi amana ba tare da ya ci amanar ba.

Yarjejeniya Tsakanin Yaron Kanti Da Mai gidandansa Jama’a wannan yarjejeniyar tana da kyau kwarai da gaske da kuma amfani.

Zai yi kyau da gaske a ce yaronka ya san zaman da yakea gurinka saboda ta haka ne zai jajirce ya kare maka dukiyarka batare da wata matsala ba.

A gaskiya a binciken dana yi a kasuwanni da yawa da kuma tambayoyin da na yi wa yaron kanti duk na gano gaskiya a zaune kawai ake babu wani tsari.

Hakika wasu ‘yan kasuwar da na samusun san abin da suke don suna da takardu da suka yi yarjejeniya ta yadda idan an ci riba ga yadda za a yi idan faduwa aka yi ga yadda za a yi. Sannan idan an shekara gayadda za’a yi.

Don a gaskiya da wasu yaran kanti suka gaya min abin dama igidansu yake musu bayan an yi lisssafi sai na ji nima ina ma a cewannan maigidan nima mai gidana ne.

Babban abin da yake yi wa yaransa shi ne in dai shekara tayi irin kudin da yake basu abin sai wanda ya ji, sannan kuma bawanda a cikin yaransa da bashi dajari a kasuwancin ba.

Abin birgewa shi ne wannan Alhajin ya san me yake don duk abubuwansa ya saka lauya a ciki, saboda haka ko da ta Allah ta kasance babu wata matsala dominya tsara komai, kuma komai yana tafiya dai-dai babu wata matsala.

Na fahimta kwarai wadannan yaran sun dauki wannan kasuwancin kamar nasu, ba sawasa kwata-kwata da wannan kasuwancin, sannan kuma sunaiya kokarinsu su ga sun kare wannan kasuwancin iya iyawarsu.

Sai na tuna da wani bawan Allah da aka yi a kano Marigayi A. GAbdullahi Allah ya jaddada Rahama a gare shi mu Kanawa mun san irin taimakon da ya yi wa kasuwanci da yadda kuma yake yi wa yaransa.

A.G Abdullahi dai ya koma ga Allah, amma kuma har yau hargobe kasuwancinsa yana gudana, mun sani har ga Allah mutane irinsu, su ne ‘yan kasuwa na hakika.

Ba irin wadanda idan kana yimusu yaranta,’ya’yansu suka tasosai ka koma ka zama bawan ‘ya’yanba, yadda idan ta Allah ta kasance maimakon ka samu ‘yanci sai ka kuma zama bawan ‘ya’yansu. Allahya jikansa da rahma.

Hakika ‘yan kasuwa muna maganar shugabanci ne a kasuwanci shi ya sa za a ga na matsa da yin magana a kan yin yarjejeniya a fagen kasuwanci.

Wata kil wasu su iya yin wani tunani na daban akan yin yarjejeniyar nan, a gane yin yarjeniya tsakaninka da wadanda za su taya ka neman halal ba kuskure bane, yin hakan shi ne dai-dai, domin ta yin haka neko wani abu ya taso tsakanin ku wannan yarjejeniyar da kuka yi ita ce za ta zamar muku shaida a duk inda za ku je don neman hakki.

A gaskiya in dai ana so a gaci gaba a kasuwanci ya zama dole gare ka ku yi ka’ida kai daduk wanda zai taimaka makaa kasuwancinka, domin yin wannan yarjejeniya ita ce za ta zamar maka sinadiri wajen cinribar kasuwancinka.

Kin yardada yin yarjejeniya tsakaninka da yaranka a gaskiya kana jawo wakanka asara mai yawa, sannan kuma tana sawa su kansu wadandasuke taimakamaka su rika cutarka kuma ka kasa ganewa sai a karshe inda babu sauran wani abu da yarage.

Allah ya kiyaye.

Tags: AmanaDukiyaKantiLabaran KasuwanciMai GidaShagoShugabanci
ShareTweetSendShare
Previous Post

Kasashen Tsibiran Tekun Pasifik Sun Fi Bukatar Sahihiyar Gudummawa Daga Kasar Amurka

Next Post

Kasar Sin Ta Samar Da Kyakkyawan Yanayi Ga Baki Ma’aikata

Related

Karancin Kudi: Mun Yi Asarar Kwai Na Biliyan 30 -Masu Kiwo
Labaran Kasuwanci

Karancin Kudi: Mun Yi Asarar Kwai Na Biliyan 30 -Masu Kiwo

4 days ago
Kamfanin Siminti Na Dangote Ya Samu Gaggarumar Riba Da Bunkasa A 2022
Labaran Kasuwanci

Kamfanin Siminti Na Dangote Ya Samu Gaggarumar Riba Da Bunkasa A 2022

1 week ago
Madubin Sauyin Kudi Daga Wasu Kasashen Duniya Masu Tasowa
Labaran Kasuwanci

Madubin Sauyin Kudi Daga Wasu Kasashen Duniya Masu Tasowa

3 weeks ago
Kamata Ya Yi A Daure Duk Dan Kasuwar Da Ke Shigo Da Tufafi Nijeriya Daga Kasar Waje —Dangote
Labaran Kasuwanci

Kamata Ya Yi A Daure Duk Dan Kasuwar Da Ke Shigo Da Tufafi Nijeriya Daga Kasar Waje —Dangote

1 month ago
Rigima Ta Ƙare, CBN Ya Ƙara Adadin Kuɗin Da Za A Iya Cirewa A Mako
Labaran Kasuwanci

Rigima Ta Ƙare, CBN Ya Ƙara Adadin Kuɗin Da Za A Iya Cirewa A Mako

3 months ago
Yadda Za Ki Tallata Kaya Ta Intanet
Labaran Kasuwanci

Yadda Za Ki Tallata Kaya Ta Intanet

3 months ago
Next Post
Kasar Sin Ta Samar Da Kyakkyawan Yanayi Ga Baki Ma’aikata

Kasar Sin Ta Samar Da Kyakkyawan Yanayi Ga Baki Ma’aikata

LABARAI MASU NASABA

Jihar Zamfara: Dauda Lawal Dare Na Jam’iyyar PDP Ya Kayar Da Gwamna Matawalle Na APC

Jihar Zamfara: Dauda Lawal Dare Na Jam’iyyar PDP Ya Kayar Da Gwamna Matawalle Na APC

March 21, 2023
An Kaddamar Da Shirin Bidiyon “Bayanin Magabata Da Xi Jinping Ke So” Na 2 Da Harshen Rashanci 

An Kaddamar Da Shirin Bidiyon “Bayanin Magabata Da Xi Jinping Ke So” Na 2 Da Harshen Rashanci 

March 20, 2023
Shugaban Kasar Sin Ya Gana Da Takwaransa Na Rasha Vladimir Putin

Shugaban Kasar Sin Ya Gana Da Takwaransa Na Rasha Vladimir Putin

March 20, 2023
Ramadan: Shehu Isma’ila Mai Diwani Ya Buɗe Tafsirin Alƙur’ani A Kaduna

Ramadan: Shehu Isma’ila Mai Diwani Ya Buɗe Tafsirin Alƙur’ani A Kaduna

March 20, 2023
Firaministan Kasar Djibouti Ya Mikawa Tawagar Jiyya Ta Kasar Sin Lambar Yabo

Firaministan Kasar Djibouti Ya Mikawa Tawagar Jiyya Ta Kasar Sin Lambar Yabo

March 20, 2023
Da Dumi-duminsa: ‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Basarake A Ondo

An Sace Baturen Zabe Akan Hanyarsa Ta Zuwa Cibiyar Tattara Sakamakon Zabe A Zamfara

March 20, 2023
Dangantakar Sin Da Rasha Ta Bayyana “Hanyar Da Ta Dace Ta Cudanya Tsakanin Kasa Da Kasa”

Dangantakar Sin Da Rasha Ta Bayyana “Hanyar Da Ta Dace Ta Cudanya Tsakanin Kasa Da Kasa”

March 20, 2023
Gwamna Zulum Ya Sake Lashe Zaben Gwamna A Jihar Borno

Gwamna Zulum Ya Sake Lashe Zaben Gwamna A Jihar Borno

March 20, 2023
An Kashe ‘Yansanda 2, Da Dama Sun Samu Raunuka A Wata Arangama Da Sojoji A Taraba

An Kashe ‘Yansanda 2, Da Dama Sun Samu Raunuka A Wata Arangama Da Sojoji A Taraba

March 20, 2023
Kasar Sin Ta Bukaci Amurka Da Sauran Kasashen Yammacin Duniya Da Su Gaggauta Dage Takunkumin Kan Bangare Daya

Kasar Sin Ta Bukaci Amurka Da Sauran Kasashen Yammacin Duniya Da Su Gaggauta Dage Takunkumin Kan Bangare Daya

March 20, 2023
ADVERTISEMENT
Advertise with us

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.