• Leadership Hausa
Monday, March 27, 2023
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kusan Kasashe 70 Sun Nuna Rashin Amincewarsu Da Tsoma Baki A Harkokin Cikin Gidan Kasar Sin

by CMG Hausa
6 months ago
in Daga Birnin Sin
0
Kusan Kasashe 70 Sun Nuna Rashin Amincewarsu Da Tsoma Baki A Harkokin Cikin Gidan Kasar Sin
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Labarai Masu Nasaba

Amurka Ta Sake Zargin Kasar Sin Kan Asalin Kwayar Cutar COVID-19 Domin Yunkurin Siyasa

Jami’in Tanzania: Ka’idojin Sin Na Hulda Da Afrika Ka’idoji Ne Na Bai Daya Na Bangarorin Biyu

Wasu rukunin kasashe sun jaddada rashin amincewarsu, a yayin zaman kwamitin kare hakkin dan-Adam na MDD karo na 51 da yanzu haka ke gudana a birnin Vienna, kan yadda wasu kasashe ke tsoma baki a harkokin cikin gidan kasar Sin. Suna masu cewa, batutuwan da suka shafi Xinjiang, da Hong Kong da Tibet, harkokin cikin gida ne na kasar Sin, kuma bai kamata a rika siyasantar da batun hakkin dan Adam da nuna ma’aunai biyu ko tsoma baki a harkokin cikin gidan kasar Sin ta hanyar fakewa da batun kare hakkin dan Adam ba.

Wata sanarwar hadin gwiwa da kasar Pakistan ta gabatar a madadin kasashe 68, ta jaddada cewa, mutunta ikon mulki, da ‘yancin kai da cikakkun yankuna da rashin tsoma baki a harkokin cikin gida na kasashe masu cin gashin kansu, na wakiltar muhimman ka’idojin da suka shafi dangantakar kasa da kasa.
Sanarwar ta kuma bayyana cewa, ya kamata dukkan bangarori, su martaba manufofi da ka’idojin yarjejeniyar MDD, da kiyaye ka’idojin kasa da kasa, da rashin nuna son kai, da nuna gaskiya da adalci, da mutunta ‘yancin jama’ar kowace kasa na zabar hanyar samun ci gaba daidai da yanayin kasashensu.
Ta kara da cewa, ya kamata a kula da dukkan hakkokin bil-adama ba tare da nuna bambanci ba, da ba muhimmanci ga ‘yancin tattalin arziki,da zamantakewa da al’adu da kuma musamman ‘yancin ci gaba (Ibrahim).

ShareTweetSendShare
Previous Post

Kasar Sin Ta Bankado Karin Shaidu Game Da Kutsen Yanar Gizo Da Amurka Ta Yi Mata

Next Post

Sin Tana Kawo Tabbaci Ga Duniya Yayin Da Take Cikin Yanayi Na Tangal-Tangal

Related

Amurka Ta Sake Zargin Kasar Sin Kan Asalin Kwayar Cutar COVID-19 Domin Yunkurin Siyasa
Daga Birnin Sin

Amurka Ta Sake Zargin Kasar Sin Kan Asalin Kwayar Cutar COVID-19 Domin Yunkurin Siyasa

19 hours ago
Jami’in Tanzania: Ka’idojin Sin Na Hulda Da Afrika Ka’idoji Ne Na Bai Daya Na Bangarorin Biyu
Daga Birnin Sin

Jami’in Tanzania: Ka’idojin Sin Na Hulda Da Afrika Ka’idoji Ne Na Bai Daya Na Bangarorin Biyu

22 hours ago
Kasashen Sin Da Honduras Sun Kulla Huldar Diflomasiyya
Daga Birnin Sin

Kasashen Sin Da Honduras Sun Kulla Huldar Diflomasiyya

24 hours ago
Shugaban Kasar Sin Ya Aike Da Wasikar Taya Murna Ga Dandalin CDF Na Shekarar 2023
Daga Birnin Sin

Shugaban Kasar Sin Ya Aike Da Wasikar Taya Murna Ga Dandalin CDF Na Shekarar 2023

1 day ago
Firaministan Singapore: Shawarar “Ziri Daya Da Hanya Daya” Hanya Ce Da Kasar Sin Ke Bi Wajen Taimakawa Ci Gaban Shiyyar Ta
Daga Birnin Sin

Firaministan Singapore: Shawarar “Ziri Daya Da Hanya Daya” Hanya Ce Da Kasar Sin Ke Bi Wajen Taimakawa Ci Gaban Shiyyar Ta

2 days ago
Najeriya Za Ta Gina Masana`antar Samar Da Kayan Samar Da Wuta Ta Hanyar Hasken Rana
Daga Birnin Sin

Najeriya Za Ta Gina Masana`antar Samar Da Kayan Samar Da Wuta Ta Hanyar Hasken Rana

2 days ago
Next Post
Sin Tana Kawo Tabbaci Ga Duniya Yayin Da Take Cikin Yanayi Na Tangal-Tangal

Sin Tana Kawo Tabbaci Ga Duniya Yayin Da Take Cikin Yanayi Na Tangal-Tangal

LABARAI MASU NASABA

Gwamna Mai Barin Gado Da Zababbe Sun Fara Cacar Baki Kan Albashin Ma’aikata A Taraba

Gwamna Mai Barin Gado Da Zababbe Sun Fara Cacar Baki Kan Albashin Ma’aikata A Taraba

March 27, 2023
Abdulaziz Yari Ya Bada Tallafin Tirela 240 Na Abincin Azimi A Zamfara

Abdulaziz Yari Ya Bada Tallafin Tirela 240 Na Abincin Azimi A Zamfara

March 27, 2023
2023: INEC Ta Sanar Da Ranar Mika Wa Zababbun Gwamnoni Takardar Shaidar Lashe Zabe

2023: INEC Ta Sanar Da Ranar Mika Wa Zababbun Gwamnoni Takardar Shaidar Lashe Zabe

March 27, 2023
SERAP Ta Nemi INEC Ta Hukunta Gwamnoni Kan Bangar Siyasa

SERAP Ta Nemi INEC Ta Hukunta Gwamnoni Kan Bangar Siyasa

March 27, 2023
DSS Ta Cafke Tsohon Soja Da Lauya Da Wasu Kan Zargin Ta’addanci

DSS Ta Cafke Tsohon Soja Da Lauya Da Wasu Kan Zargin Ta’addanci

March 27, 2023
Ramadan: Lokutan Sahur Da Buda-baki Na Azumi Na 3 A Wasu Birane

Ramadan: Lokutan Sahur Da Buda-baki Na Azumi Na 5

March 27, 2023
PDP Ta Dakatar Da Tsofaffin Ministoci 2 Da Wasu 5 Kan Yi Wa Jam’iyyar Zagon-Kasa

PDP Ta Dakatar Da Shugabanta Na Kasa Kan Zargin Yi Wa Jam’iyyar Adawa Aiki

March 26, 2023
Amurka Ta Sake Zargin Kasar Sin Kan Asalin Kwayar Cutar COVID-19 Domin Yunkurin Siyasa

Amurka Ta Sake Zargin Kasar Sin Kan Asalin Kwayar Cutar COVID-19 Domin Yunkurin Siyasa

March 26, 2023
Za A Fuskanci Dumamar Yanayi A Sokoto Da Zamfara Da Sauran Jihohi

Za A Fuskanci Dumamar Yanayi A Sokoto Da Zamfara Da Sauran Jihohi

March 26, 2023
2023: Za A Fara Kidayar Jama’a Da Gidaje 3, Ga Watan Mayu – Gwamnati

2023: Za A Fara Kidayar Jama’a Da Gidaje 3, Ga Watan Mayu – Gwamnati

March 26, 2023
ADVERTISEMENT
Advertise with us

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.