Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya lashe akwatinsa mazabarsa.
Kwankwaso ya lashe akwatinsa mai lamba 002 a mazabar Kwankwaso da ke karamar hukumar Madobin Jihar Kano.
- Zaben 2023: Kwankwaso Ya Lashe Akwatin Mazabar Gidan Sarki Kano
- 2023: Atiku Ya Lashe Wani Akwati Da Ke Cikin Gidan Gwamnatin Jihar Kaduna
Ya samu kuri’a 284, yayin da APC ta samu kuri’a 112.
Sai dai ko kuri’a daya dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar bai samu a akwatin ba.
Dan takarar jam’iyyar LP, Peter Obi ma bai samu kuri’a ko daya ba.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp