A yau Laraba, ma’aikatar tsaron jama’ar kasar Sin ta nuna rashin jin dadi ga bangaren kasar Amurka, game da wani matakin da ma’aikatar shari’a ta kasar Amurka ta yi, na dora wa kasar Sin laifi wai tana “tsallake kasa don danne ‘yan hamayya”, inda hukumar Amurka ta kirkiro shaidu na jabu, da kai kara kan wasu jami’an gwamnatin kasar Sin, ciki har da wasu ‘yan sanda 40. (Bello Wang)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp