Shugaban Faransa Emmanuel Macron a yau Lahadi ya rusa majalisar dokokin ƙasar bayan zaɓen fidda gwani da aka gudanar ya nuna cewa jam’iyyarsa ta Renaissance na fuskantar barazanar durkushewa, ‘yan adawa masu ra’ayin rikau a zaɓen ƴan majalisar dokokin da aka gudanar a yau.
Macron ya kuma yi kira da a gudanar da zaɓen ƴan majalisar dokoki, duk da cewa ƙuri’ar fidda gwani ta nuna cewa jam’iyyar masu ra’ayin rikau ce ke kan gaba da tazara mai yawa.
Cikakkun bayanai nan gaba…