• English
  • Business News
Sunday, October 19, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Mahalarta Taron Davos Sun Ba Da Labarin Ci Gaban Sin

by CMG Hausa
2 years ago
Davos

Taron Davos na lokacin zafi da ake gudanarwa a birnin Tianjin na kasar Sin, ya samu halartar mutane sama da 1,500 daga bangarorin siyasa, da kasuwanci da ilimi daga kasashe da yankuna kusan 100.

Babban jigon na bana dai shi ne “Kasuwanci: Ƙarfin dake raya tattalin arzikin duniya”, da sake shirya samun ci gaba” a matsayin daya daga cikin muhimman jigoginsa, wanda ke nuna sha’awar mutane.

  • Yadda Tallafin Gaggawa Da Kasar Sin Ta Samarwa Zimbabwe Ya Kara Fito Da Manufar Kawancen Gargajiya Tsakanin Sassan Biyu

Idan har ana son samun ci gaba, dole ne mutum ya samu kuzari. Kuma daga ina za a samu wannan yunkuri? A matsayinta na kasa ta biyu mafi karfin tattalin arziki a duniya, kuma kasar dake kan gaba a duniya a fannin cinikayyar kayayyaki tsawon shekaru shida a jere, bisa dabi’a kasar Sin ta zama wani muhimmin abin da ya fi daukar hankali.

A cikin shekaru 10 da suka wuce, matsakaicin ci gaban tattalin arzikin kasar Sin a shekara, ya kai kashi 6.2 bisa dari, wanda ya ba da gudummawar sama da kashi 30 cikin 100 ga ci gaban tattalin arzikin duniya baki daya, abin da ke zama injin mafi girma wajen bunkasa tattalin arzikin duniya.

Ga masana’antun duniya kuwa, kasar Sin ba wai “kyakkyawan labarin bunkasuwarta” ba, har ma da damar da take samarwa ta samun nasara tare. A shekarar 2019, Alex Zhavoronkov ya mayar da hedkwatar kamfaninsa zuwa kasar Sin, saboda fifikon da yake da shi a fannin manyan hazaka na fasaha da kuma ’yancin cin gajiyar nasarorin binciken kimiyya da ake da su.

LABARAI MASU NASABA

Tie Ning Ta Halarci Bikin Bude Taron Karawa Juna Sani Na ‘Yan Majalisun Dokokin Kasashen Afirka

Xinjiang Ta Janyo Karin Jari A Rubu’i Uku Na Farkon Shekarar Nan

Daga gudanar da mu’amalar tattalin arziki da cinikayya zuwa inganta hadin gwiwa a fannin fasaha, zuwa neman “hadin gwiwa”, da yawan kamfanonin duniya suna mai da hankalinsu ga kasar Sin. (Ibrahim Yaya)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Tie Ning Ta Halarci Bikin Bude Taron Karawa Juna Sani Na ‘Yan Majalisun Dokokin Kasashen Afirka
Daga Birnin Sin

Tie Ning Ta Halarci Bikin Bude Taron Karawa Juna Sani Na ‘Yan Majalisun Dokokin Kasashen Afirka

October 19, 2025
Xinjiang Ta Janyo Karin Jari A Rubu’i Uku Na Farkon Shekarar Nan
Daga Birnin Sin

Xinjiang Ta Janyo Karin Jari A Rubu’i Uku Na Farkon Shekarar Nan

October 19, 2025
Tawagar Likitocin Sin Ta Samar Da Tallafin Jinya Ga Kananan Yara Kyauta A Togo
Daga Birnin Sin

Tawagar Likitocin Sin Ta Samar Da Tallafin Jinya Ga Kananan Yara Kyauta A Togo

October 19, 2025
Next Post
Wasannin Olympics

Zhao Yingxin: Mace Ta Farko Da Ta Rike Matsayin Shugabar Masu Daukar Hoto A Tarihin Wasannin Olympics Na Duniya

LABARAI MASU NASABA

Tie Ning Ta Halarci Bikin Bude Taron Karawa Juna Sani Na ‘Yan Majalisun Dokokin Kasashen Afirka

Tie Ning Ta Halarci Bikin Bude Taron Karawa Juna Sani Na ‘Yan Majalisun Dokokin Kasashen Afirka

October 19, 2025
Ƴansanda Sun Kama Ɗan Jarida A Kano Bisa Zargin Ɓata Suna

Ƴansanda Sun Kama Ɗan Jarida A Kano Bisa Zargin Ɓata Suna

October 19, 2025
Amfanin Yawan Shan Ruwa Da Kuma Illolin Rashin Yawan Sha

Amfanin Yawan Shan Ruwa Da Kuma Illolin Rashin Yawan Sha

October 19, 2025
Xinjiang Ta Janyo Karin Jari A Rubu’i Uku Na Farkon Shekarar Nan

Xinjiang Ta Janyo Karin Jari A Rubu’i Uku Na Farkon Shekarar Nan

October 19, 2025
Yadda Shagwaɓa Kananan Yara Da Kudi Ke Shafar Tarbiyyarsu

Yadda Shagwaɓa Kananan Yara Da Kudi Ke Shafar Tarbiyyarsu

October 19, 2025
Tawagar Likitocin Sin Ta Samar Da Tallafin Jinya Ga Kananan Yara Kyauta A Togo

Tawagar Likitocin Sin Ta Samar Da Tallafin Jinya Ga Kananan Yara Kyauta A Togo

October 19, 2025
Sauya Sheƙa: APC Za Ta Lashe Kashi 95% Na Ƙuri’un Kaduna A 2027 – Gwamna Sani

Sauya Sheƙa: APC Za Ta Lashe Kashi 95% Na Ƙuri’un Kaduna A 2027 – Gwamna Sani

October 19, 2025
Ko Kin San… Yadda Za Ki Gyara Kanki Da Kanki?

Ko Kin San… Maganin Sanyi Na Mata (Infection)?

October 19, 2025
JTF Ta Kama Wani Da Ake Zargin Mai Safarar Miyagun Ƙwayoyi Ne Ga ‘Yan Bindiga A Jihar Kogi

JTF Ta Kama Wani Da Ake Zargin Mai Safarar Miyagun Ƙwayoyi Ne Ga ‘Yan Bindiga A Jihar Kogi

October 19, 2025
Abin Da Nijeriya Ke Bukata Kafin Samun Damar Zuwa Gasar Kofin Duniya

Abin Da Nijeriya Ke Bukata Kafin Samun Damar Zuwa Gasar Kofin Duniya

October 19, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.