ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, November 17, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Manufofin taimakawa al’ummar Xinjiang guda 9— samar da guraben aikin yi

by CMG Hausa
3 years ago
Xinjiang

Abokai, gwamnatin kasar Sin ta taba gabatar da manufofin taimakawa al’ummar Xinjiang guda 9.

Yau “duniya a zanen MINA” zai gabatar muku yadda Sin ta aiwatar da daya daga cikin wadannan manufofi, wato manufar taimakawa al’ummar Xinjiang wajen samun aikin yi, matakin da ya inganta zaman rayuwar al’ummar yankin.

  • Daftarin Da Ya Shafi Jihar Xinjiang Na Da Nufin Dakile Ci Gaban Kasar Sin

Matar dake cikin wannan zane sunanta Jimilanmu Makmuti, wadda ma’aikaciya ce a wata masana’antar samar da kayayyaki dake Xinjiang, ta ce: “na samu aiki mai kyau, zan samu zaman rayuwa mai kyau nan gaba”.

ADVERTISEMENT

A shekaru 4 da suka gabata, Jimilanmu Makmuti da iyalanta sun dogara ga dan albashin da mijinta ya samu. A shekarar 2018, hukumar kauyenta ta samar mata aikin yi a kusa da gidanta, hakan ya sa ta iya samun kudin shiga tare da kula da iyalinta.

Yanzu, Jimilanmu Makmuti tana samun kudin shigar da ya kai yuan RMB 2500 a ko wane wata, matakin da ya kyautata zaman rayuwar iyalanta, har bi da bi ne ta sayi mota da sauran na’urorin jin dadin rayuwar yau da kullum a gidanta.

LABARAI MASU NASABA

Fasinjojin Da Kasar Sin Ta Yi Jigilarsu Ta Jirgin Kasa Daga Janairu Zuwa Oktoba Sun Kai Biliyan 3.95

Babban Jirgin Ruwan Yaki Samfurin 076 Na Sin Ya Kammala Gwajinsa Na Farko A Teku

Kyautatuwar zaman rayuwar Jimilanmu Makmuti, wani misali ne na amfanin wannan manufa.

A ‘yan shekarun nan, jihar Xinjiang na kokarin tabbatar da wannan manufa, inda garuruwa da kauyuka 1173 sun kafa hukumomin ba da tabbacin zaman rayuwar al’umma. Ya zuwa karshen shekarar 2021, yawan mutanen da suka samu aikin yi ya kai miliiyan 13.6, wanda ya karu da mutane miliyan 1.14 bisa na shekarar 2012.

Guraben aikin yi na da muhimmanci ga iyalai, kana hanya daya tilo ta samun kudin shiga. Wannan manufa na taimakawa al’umma samun aikin yi, da kyautata zaman rayuwar al’umma. Hakika al’ummar Xinjiang na amfana da wannan manufa sosai, wadda ta kai su ga samun zaman rayuwa mai cike da alheri da kwanciyar hankali. (Mai zane kuma rubuta: MINA)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Fasinjojin Da Kasar Sin Ta Yi Jigilarsu Ta Jirgin Kasa Daga Janairu Zuwa Oktoba Sun Kai Biliyan 3.95
Daga Birnin Sin

Fasinjojin Da Kasar Sin Ta Yi Jigilarsu Ta Jirgin Kasa Daga Janairu Zuwa Oktoba Sun Kai Biliyan 3.95

November 16, 2025
Babban Jirgin Ruwan Yaki Samfurin 076 Na Sin Ya Kammala Gwajinsa Na Farko A Teku
Daga Birnin Sin

Babban Jirgin Ruwan Yaki Samfurin 076 Na Sin Ya Kammala Gwajinsa Na Farko A Teku

November 16, 2025
Sin Ta Gargadi Philippines A Kan Ci Gaba Da Tayar Da Zaune Tsaye A Tekun Kudancinta
Daga Birnin Sin

Sin Ta Gargadi Philippines A Kan Ci Gaba Da Tayar Da Zaune Tsaye A Tekun Kudancinta

November 16, 2025
Next Post
Kirisimeti Da Sabuwar Shekara: NIS Za Ta Kafa Cibiyoyin Yin Fasfo Ga Mazauna Ketare

Kirisimeti Da Sabuwar Shekara: NIS Za Ta Kafa Cibiyoyin Yin Fasfo Ga Mazauna Ketare

LABARAI MASU NASABA

Kakakin Majalisar Taraba Da Ƴan Majalisa 15 Sun Fice Daga PDP Zuwa APC

Kakakin Majalisar Taraba Da Ƴan Majalisa 15 Sun Fice Daga PDP Zuwa APC

November 17, 2025
Hakimi, Osimhen Da Salah Ƴan Wasan Da Ke Takara A Ƙyautar Gwarzon Afrika

Hakimi, Osimhen Da Salah Ƴan Wasan Da Ke Takara A Ƙyautar Gwarzon Afrika

November 17, 2025
Tsohuwar Firaministan Bangaladesh Sheikha Hasina,

An Yanke Wa Tsohuwar Shugabar Bangladesh Hukuncin Kisa

November 17, 2025
Ƴan Bindiga Sun Sace Ɗalibai Ƴan Mata, Sun Kashe Mataimakin Shugaban Makaranta A Kebbi

Ƴan Bindiga Sun Sace Ɗalibai Ƴan Mata, Sun Kashe Mataimakin Shugaban Makaranta A Kebbi

November 17, 2025
Mutane 42 Sun Mutu A Wani Hatsarin Tankar Dizal Da Motar Masu Umrah A Hanyar Makka

Mutane 42 Sun Mutu A Wani Hatsarin Tankar Dizal Da Motar Masu Umrah A Hanyar Makka

November 17, 2025
Ba Mu Samu Labarin Kai Wa Laftanar Yerima Hari Ba – Ƴansanda

Ba Mu Samu Labarin Kai Wa Laftanar Yerima Hari Ba – Ƴansanda

November 17, 2025
Sarki Sanusi Ya Shawarci Unguwannin Da Suka Fuskanci Matsalar Tsaro Su Sa Idon

Sarki Sanusi Ya Shawarci Unguwannin Da Suka Fuskanci Matsalar Tsaro Su Sa Idon

November 17, 2025
Laftanal Yarima Ya Tsallake Rijiya Da Baya A Abuja

Laftanal Yarima Ya Tsallake Rijiya Da Baya A Abuja

November 16, 2025
Falana Ya Shawarci Waɗanda Suka Biya Kuɗin Fansa Su Kai Gwamnati Kotu Don Ta Biya Su

Falana Ya Shawarci Waɗanda Suka Biya Kuɗin Fansa Su Kai Gwamnati Kotu Don Ta Biya Su

November 16, 2025
Fasinjojin Da Kasar Sin Ta Yi Jigilarsu Ta Jirgin Kasa Daga Janairu Zuwa Oktoba Sun Kai Biliyan 3.95

Fasinjojin Da Kasar Sin Ta Yi Jigilarsu Ta Jirgin Kasa Daga Janairu Zuwa Oktoba Sun Kai Biliyan 3.95

November 16, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.