• English
  • Business News
Thursday, October 30, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Masana Sun Yaba Da Rawar Da Kasar Sin Ke Takawa Wajen Samar Da Ababen Hawa Mara Gurbata Muhalli A UNEA-6

by CGTN Hausa
2 years ago
Kasar Sin

LABARAI MASU NASABA

Sin Za Ta Harba Kumbon Shenzhou-21

Xi Jinping: Sin Da Amurka Za Su Iya Hada Kai Don Sauke Nauyin Dake Wuyansu Na Manyan Kasashe Da Daukar Ainihin Matakai

An kara saurin sauya sheka zuwa amfani da abeben zirga-zirga masu amfani da makamashi mai tsafta, wanda ke inganta yanayin muhalli da lafiyar bil Adama a cikin birane, sabo da karuwar samar da motoci masu amfani da sabbin makamashi da kasar Sin ke kerawa, a cewa kwararru a taro na shida na majalisar kula da muhalli ta MDD wato UNEA-6 a babban birnin Kenya na Nairobi.

Kasar Sin ta taka rawar gani sosai wajen taimakawa kasashe masu tasowa, wadanda suka fi yawa a nahiyar Afirka, su rungumi ababen hawa masu amfani da wutar lantarki a birane, da rage fitar iskar carbon, a cewar Ali Mohamed, wakilin musamman kan harkokin yanayi na kasar Kenya dake ofishin shugaban kasar, a ranar Alhamis a taron UNEA-6.

  • Sin Ce Ta Daya A Duniya A Yawan Adadin Tace Mai A Shekarar 2023
  • An Rufe Taron Ministoci Karo Na 13 Na Kungiyar WTO

Mohamed ya kara da cewa, kasar Sin ita ce tushen kusan dukkan motocin da ke amfani da wutar lantarki da ke zirga-zirga a titunan kasar Kenya, wanda ke taimaka wa yunkurin neman sauyi zuwa tsarin sufuri mara gurbata muhalli tare da kara ingancin iska. Ya ce, Kenya ta samar da wata manufa ta tallafi da tsarin ka’idoji don zaburar da ci gaban zirga-zirgar ababen hawa masu amfani da wutar lantarki baya ga saka hannun jari a masana’antar hada sassan motoci masu amfani da makamashin lantarki wato NEV na cikin gida, kamar motocin bas, da babura masu kafa biyu da kafa uku.

Alkaluma daga kungiyar masu kera motoci ta kasar Sin sun nuna cewa, fitar da motocin NEV na kasar Sin zuwa kasashen waje, ya karu da kashi 77.6 cikin dari zuwa sama da guda miliyan 1.2 a shekarar 2023. (Yahaya)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Sin Za Ta Harba Kumbon Shenzhou-21
Daga Birnin Sin

Sin Za Ta Harba Kumbon Shenzhou-21

October 30, 2025
Xi Jinping: Sin Da Amurka Za Su Iya Hada Kai Don Sauke Nauyin Dake Wuyansu Na Manyan Kasashe Da Daukar Ainihin Matakai
Daga Birnin Sin

Xi Jinping: Sin Da Amurka Za Su Iya Hada Kai Don Sauke Nauyin Dake Wuyansu Na Manyan Kasashe Da Daukar Ainihin Matakai

October 30, 2025
Sakamakon Nazarin CGTN Ya Yabawa Gudunmuwar Sin Ga Dunkulewar Yankin Asiya Da Pasifik
Daga Birnin Sin

Sakamakon Nazarin CGTN Ya Yabawa Gudunmuwar Sin Ga Dunkulewar Yankin Asiya Da Pasifik

October 29, 2025
Next Post
Ba Sai Mace Ta Tallata Jikinta Za Ta Samu Kudi Ba – Amina Ishak

Ba Sai Mace Ta Tallata Jikinta Za Ta Samu Kudi Ba - Amina Ishak

LABARAI MASU NASABA

Yadda Ta Gudana A Taron Karɓar Ƴan Majalisa Shida Da Suka Koma APC

Yadda Ta Gudana A Taron Karɓar Ƴan Majalisa Shida Da Suka Koma APC

October 30, 2025
Majalisar Dattawa Ta Tabbatar Da Bernard Doro A Matsayin Ministan Harkokin Jin Ƙai

Majalisar Dattawa Ta Tabbatar Da Bernard Doro A Matsayin Ministan Harkokin Jin Ƙai

October 30, 2025
Wata 3 Da Naɗin Shugaban APC, Sunan Yilwatda Har Yanzu Na Nan A Matsayin Minista A Shafin Ma’aikatar

Wata 3 Da Naɗin Shugaban APC, Sunan Yilwatda Har Yanzu Na Nan A Matsayin Minista A Shafin Ma’aikatar

October 30, 2025
Tinubu Ya Nada Musa Aliyu A Matsayin Shugaban ICPC

Tinubu Ya Amince Da Ƙara Harajin Shigo Da Man Fetur Da Dizal Zuwa Kashi 15

October 30, 2025
Sin Za Ta Harba Kumbon Shenzhou-21

Sin Za Ta Harba Kumbon Shenzhou-21

October 30, 2025
Xi Jinping: Sin Da Amurka Za Su Iya Hada Kai Don Sauke Nauyin Dake Wuyansu Na Manyan Kasashe Da Daukar Ainihin Matakai

Xi Jinping: Sin Da Amurka Za Su Iya Hada Kai Don Sauke Nauyin Dake Wuyansu Na Manyan Kasashe Da Daukar Ainihin Matakai

October 30, 2025
Sojoji Sun Ceto Wani Mutum Da Aka Sace A Taraba

Sojoji Sun Ceto Wani Mutum Da Aka Sace A Taraba

October 30, 2025
Majalisar Dokokin Kano Ta Ce An Yi Rashin Adalci Wajen Ɗaukar Aikin Kwastam A Nijeriya

Majalisar Dokokin Kano Ta Ce An Yi Rashin Adalci Wajen Ɗaukar Aikin Kwastam A Nijeriya

October 30, 2025
Kasar Sin

Bai Kamata Gwamnati Ta Ke Ciyo Bashi Bayan Cire Tallafin Man Fetur Ba – Sanusi II

October 30, 2025
Tinubu Ya Gaza Wajen Magance Matsalar Tsaro A Nijeriya — Atiku

Atiku Ya Soki Gwamnatin Tinubu Kan Sauya Sunayen Waɗanda Aka Yi Wa Afuwa

October 30, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.