ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, November 11, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Masana Sun Yi Tsokaci Kan Karuwar Ta’addanci A Yankin Sahel

by Rabi'u Ali Indabawa
2 years ago
Senegalese soldiers of the UN peacekeeping mission in Mali MINUSMA (United Nations Multidimensional Integrated Stabilisation Mission in Mali) patrol on foot in the streets of Gao, on July 24, 2019, a day after suicide bombers in a vehicle painted with UN markings injured one French, several Estonian troops and two Malian civilians in an attack on an international peace-keeping base in Mali. - Malian authorities have struggled to improve security since France intervened in 2013 to drive back Islamic insurgents in the north. Around 4,000 French troops are deployed under Operation Barkhane alongside the MINUSMA peacekeeping force of around 15,000 soldiers and police. (Photo by Souleymane Ag Anara / AFP)

Wani rahoton da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar a karshen makon jiya ya ayyana cewa kungiyar IS ta yi nasarar ninka hare-haren da take kai a kasar Mali sau biyu a tsawon shekara cikin shekara guda, abin da ke fayyace girman mamayar da kasar ta Mali ke fuskanta daga kungiyoyin ta’addanci.

Wannan ya sa masana sha’anin tsaro suka fara jan hankulan mahukunta a kasashen Sahel akan maganar hadin kai.

  • Sakaci: Gwamnatin Kano Ta Dakatar Da Shugaban Asibitin Hasiya Bayero
  • Daga watan Janairu zuwa Yuli, kudaden shigar kasuwancin software na kasar Sin ya karu da 13.6%

Sun kara da cewa wannan al’amari manuniya ce ga sojojin juyin mulkin Nijar da su bi hanyoyin warware rikicin da ke tsakaninsu da Faransa cikin ruwan sanyi kamar yadda mai sharhi akan sha’anin tsaro Abdourahaman Alkassoum ya bayyana mana a wata hirar.

ADVERTISEMENT

Rashin girke dakaru a yankuna da dama na Arewacin Mali ya sa kungiyar IS kara yada manufofinta da samun iko da wurare da dama a wani lokacin da ‘yan tawayen Abzinawa ke kara kafuwa yayin da kungiyar JNIM ke kara dannawa zuwa yankin Kudancin kasar a cewar Abdourahaman Alkassoum.

Sai dai ya kara da cewa, za a iya canza abubuwa da zarar kasashen Mali, Burkina Faso da Nijar sun hada kai domin yakar ‘yan ta’addan da suka addabi yankin na Sahel kasancewar a halin yanzu akwai fahimta a tsakanin kasashen uku da ke karkashin mulkin soja.

LABARAI MASU NASABA

Tinubu Ya Aika Wakilai Don Tattaunawa Da Birtaniya Kan Dawo Da Ekweremadu Nijeriya

‘Yan Bindiga Da ‘Yan Ta’adda Sun Fi Sojojin Nijeriya Yawan Makamai – Babachir

Mai sharhin ya kuma yi gargadi ga sojojin da suka kifar da gwamnatin farar hula ta Nijar da su bi hanyyoyin sulhu don su rabu lafiya da Faransa wacce yake ganin gwabza yaki da ita ba zai samar wa Nijar da wata nasara ba.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Tinubu Ya Aika Wakilai Don Tattaunawa Da Birtaniya Kan Dawo Da Ekweremadu Nijeriya
Manyan Labarai

Tinubu Ya Aika Wakilai Don Tattaunawa Da Birtaniya Kan Dawo Da Ekweremadu Nijeriya

November 11, 2025
‘Yan Bindiga Da ‘Yan Ta’adda Sun Fi Sojojin Nijeriya Yawan Makamai – Babachir
Labarai

‘Yan Bindiga Da ‘Yan Ta’adda Sun Fi Sojojin Nijeriya Yawan Makamai – Babachir

November 11, 2025
An Fara Biyan Ma’aikata Sabon Mafi Ƙarancin Albashin N70,000 A Borno
Manyan Labarai

Faɗa Ya Kaure Tsakanin Boko Haram Da ISWAP, An Kashe Mayaƙa Sama Da 170

November 11, 2025
Next Post
Yadda Madrid Za Ta Kasance Makonni Shida Ba Tare Da Vinicius Junior Ba

Yadda Madrid Za Ta Kasance Makonni Shida Ba Tare Da Vinicius Junior Ba

LABARAI MASU NASABA

Tinubu Ya Aika Wakilai Don Tattaunawa Da Birtaniya Kan Dawo Da Ekweremadu Nijeriya

Tinubu Ya Aika Wakilai Don Tattaunawa Da Birtaniya Kan Dawo Da Ekweremadu Nijeriya

November 11, 2025
HOTUNA: Yadda Gobara Ta Ƙone Shaguna 25 A Kasuwar Singa A Kano

HOTUNA: Yadda Gobara Ta Ƙone Shaguna 25 A Kasuwar Singa A Kano

November 11, 2025
‘Yan Bindiga Da ‘Yan Ta’adda Sun Fi Sojojin Nijeriya Yawan Makamai – Babachir

‘Yan Bindiga Da ‘Yan Ta’adda Sun Fi Sojojin Nijeriya Yawan Makamai – Babachir

November 11, 2025
An Fara Biyan Ma’aikata Sabon Mafi Ƙarancin Albashin N70,000 A Borno

Faɗa Ya Kaure Tsakanin Boko Haram Da ISWAP, An Kashe Mayaƙa Sama Da 170

November 11, 2025
Donald Trump Zai Gurfana A Gaban Kotu Kan Tuhumar Da Ake Masa

Trump Ya Yi Barazanar Maka BBC A Kotu Tare Da Neman Diyyar $1bn

November 11, 2025
Rashin Aiki Ga Matasa Babbar Barazana Ce Ga Nijeriya – Obasanjo 

Obasanjo Ya Buƙaci Matasa Su Karɓi Ragamar Shugabanci A Ƙasashen Afrika

November 11, 2025
Yadda Muka Zama Bayin ‘Yan Bindiga -Mazaunin Wani Kauye

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 2 A Ƙauyen Katsina

November 11, 2025
An Daddale Kulla Cinikin Sama Da Dala Biliyan 83 A Bikin CIIE Na Kasar Sin 

An Daddale Kulla Cinikin Sama Da Dala Biliyan 83 A Bikin CIIE Na Kasar Sin 

November 10, 2025
Kamfanonin Kasa Da Kasa Na Fatan Yin Amfani Da Damammaki Na Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar–Biyar Karo Na 15 Na Sin

Kamfanonin Kasa Da Kasa Na Fatan Yin Amfani Da Damammaki Na Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar–Biyar Karo Na 15 Na Sin

November 10, 2025
Ƴan Bindiga Sun Sace Mata 4 Masu Shayarwa, Da Shanu 50 A Kano

Ƴan Bindiga Sun Sace Mata 4 Masu Shayarwa, Da Shanu 50 A Kano

November 10, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.