• English
  • Business News
Thursday, November 6, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Mene Ne Ainihin Xinjiang? Jakadu Daga Kasashen Waje Sun Sami Amsar

by CMG Hausa
2 years ago
Xinjiang

LABARAI MASU NASABA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

Kwanan nan, jakadan Dominica a kasar Sin, Martin Charles, ya kammala ziyararsa ta farko zuwa yankin Xinjiang. A cikin kwanaki 5, shi da wasu jakadu daga kasashe 24 dake kasar Sin sun ziyarci Kashgar, da Kuche, da Urumqi, inda suka fuskanci al’adun gargajiya da ci gaban tattalin arziki da zamantakewar al’ummar yankin Xinjiang kai tsaye.

Masu iya magana kan ce gani ya kori ji. A cikin ‘yan shekarun nan, sama da jami’an gwamnati 2000, da malaman addini, da ‘yan jarida daga kasashe sama da 100 da kungiyoyin kasa da kasa sun ziyarci yankin Xinjiang, inda suka shaida ci gabanta na tattalin arziki da zamantakewar al’umma.

  • An Fitar Da Rahoton Nazari Game Da Yanayin Aiki Na Alummun Yankin Xinjiang

A ra’ayin Kaba Ibrahim Sinkun, wani jami’in diflomasiyyar kasar Guinea dake kasar Sin ya ce, siyasa ce dalilin da ya sa kafofin watsa labaru na yammacin duniya suke yi wa Xinjiang kallon “kufai”, kuma sun yi amfani da wannan damar sun shafa wa kasar Sin bakin fenti. Suna kwatanta kasar Sin ga duniya ta son ran su, kuma ba su damu da mutanen da ke zaune a nan, ko yadda suke rayuwa ba.

A lokaci guda kuma, bayanai sun nuna gaskiya. An kawar da talauci a Xinjiang baki dayanta ya zuwa karshen shekarar 2020. A farkon rabin wannan shekara, yankin Xinjiang ya samu karuwar GDPn da ya kai yuan biliyan 854.208, wanda ya karu da kashi 5.1 cikin dari bisa makamancin lokacin bara. Daga watan Janairu zuwa Yuni na wannan shekara kuma, yawan masu yawon bude ido da suka ziyarci yankin Xinjiang ya kai miliyan 102, wanda ya karu da kashi 31.49 cikin dari idan aka kwatanta da na makamancin lokacin bara. (Mai fassara: Yahaya)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki
Daga Birnin Sin

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka
Daga Birnin Sin

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025
Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

November 5, 2025
Next Post
PSG Ta Karbi Aron Goncalo Ramos Daga Benfica

PSG Ta Karbi Aron Goncalo Ramos Daga Benfica

LABARAI MASU NASABA

Gwamnatin tarayya

Ta’addanci Ba Zai Yi Nasara Ba A Ƙasarmu — Tinubu

November 6, 2025
Bikin Baje Kolin CIIE: Da Abokin Daka Ake Shan Gari

Bikin Baje Kolin CIIE: Da Abokin Daka Ake Shan Gari

November 6, 2025
Za Mu Ƙara Ƙaimi Wajen Kai Wa ‘Yan Bindiga Hare-Hare Ta Sama – Hafsan Sojin Sama

Za Mu Ƙara Ƙaimi Wajen Kai Wa ‘Yan Bindiga Hare-Hare Ta Sama – Hafsan Sojin Sama

November 6, 2025
Garkuwa: Sarkin Gobir Ya Bukaci Agajin Gaggawa Daga Gwamnatin Sakkwato

An Kama Wani Mutum Kan Zargin Kashe Matarsa A Sakkwato

November 6, 2025
Amnesty International Ta Soki Tinubu Kan Yi Wa Masu Laifin Take Haƙƙin Ɗan Adam Afuwa

Tinubu Ya Nemi Amincewar Majalisa Don Karɓo Rancen N1.15trn Don Cike Giɓin Kasafin Kuɗin 2025

November 6, 2025
Jirgin Ƙasa Ya Murƙushe Direban Adaidaita Sahu Da Fasinja A Jos

Jirgin Ƙasa Ya Murƙushe Direban Adaidaita Sahu Da Fasinja A Jos

November 6, 2025
Osimhen Ya Kafa Tarihi A Gasar Zakarun Turai Bayan Zura Ƙwallo 3 A Ragar Ajax

Osimhen Ya Kafa Tarihi A Gasar Zakarun Turai Bayan Zura Ƙwallo 3 A Ragar Ajax

November 6, 2025
Ɓarayi Sun Shiga Ofishin Shugaban Karama Hukuma A Kano, Sun Tafka Sata

Ɓarayi Sun Shiga Ofishin Shugaban Karama Hukuma A Kano, Sun Tafka Sata

November 6, 2025
Gwamnatin Tinubu “Kasuwa Ce Mara Amfani Ga Talaka” – PDP

Majalisa Ta Ɗage Tantance Ministan Tinubu Saboda Rashin Rahoton Tsaro

November 6, 2025
Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.