ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, November 14, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Moussa Faki Mahamat: Huldar Afrika Da Sin Abin Koyi Ne

by CMG Hausa
3 years ago
Afrika

Shugaban hukumar gudanarwar kungiyar tarayyar kasashen Afrika ta AU Moussa Faki Mahamat, ya bayyana a jiya Laraba cewa, huldar dake tsakanin AU da kasashen Afrika da Sin abin koyi ne a wannan zamani.

A kuma jiya, Moussa Faki Mahamat ya karbi takardar aiki na sabon shugaban tawagar Sin a kungiyar, kana jakada na musamman, a hedkwatar AU dake birnin Addis Ababan kasar Habasha, Hu Changchun.

  • Ministocin Harkokin Wajen Sin Da Saliyo Sun Zanta Game Da Alakar Kasashensu

Moussa Faki ya darajanta dadadden zumuncin dake tsakanin Afrika da Sin, da kuma ci gaban da bangarorin biyu suka samu a hadin kansu, yana mai jaddada cewa, huldar dake tsakanin AU da kasashen Afrika da Sin, abin koyi ne a wannan zamani.

ADVERTISEMENT

Ya ce, AU na fatan kara hada kai da Sin, don gaggauta tabbatar da taron Dakar na dandalin tattaunawar hadin kan Sin da Afrika da sakamakon hadin gwiwar shawarar “ziri daya da hanya daya”, ta yadda za a kara amfanawa al’ummomin bangarorin biyu.

A nasa bangare, Hu Changchun ya nuna cewa, AU tana taka muhimmiyar rawa wajen jagorantar dunkulewar nahiyar Afrika waje guda, da daidaita hadin kan kasashen Afrika wajen tinkarar COVID-19, da kuma shiga tsakanin a kan batutuwan dake jawo hankalin bangarori daban-daban a yankin.

LABARAI MASU NASABA

Sin: Ya Zama Wajibi Japan Ta Janye Kalamanta Dangane Da Taiwan 

Li Qiang Zai Halarci Tarukan SCO Da G20 Tare Da Ziyarar Aiki A Zambia

Ya ce, Sin na dora babban muhimmanci kan dangantakarta da AU, tana mai fatan zurfafa hadin kai da kasashen Afrika bisa manyan tsare-tsare da amincewa da juna, ta yadda za a ingiza huldar dake tsakaninsu zuwa wani sabon matsayi. (Amina Xu)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Sin: Ya Zama Wajibi Japan Ta Janye Kalamanta Dangane Da Taiwan 
Daga Birnin Sin

Sin: Ya Zama Wajibi Japan Ta Janye Kalamanta Dangane Da Taiwan 

November 13, 2025
Li Qiang Zai Halarci Tarukan SCO Da G20 Tare Da Ziyarar Aiki A Zambia
Daga Birnin Sin

Li Qiang Zai Halarci Tarukan SCO Da G20 Tare Da Ziyarar Aiki A Zambia

November 13, 2025
Shugabar IOC: Gasar Wasanni Ta Kasar Sin Tana Da Babbar Ma’ana
Daga Birnin Sin

Shugabar IOC: Gasar Wasanni Ta Kasar Sin Tana Da Babbar Ma’ana

November 13, 2025
Next Post
Shugaban Zimbabwe Ya Jinjinawa Kasar Sin Bisa Kammala Sabon Ginin Majalisar Dokokin Kasar

Ayyukan Kirkire-kirkire Na Kamfanonin Sin Na Kara Zama Babbar Kadara Ga Duniya

Ayyukan Kirkire-kirkire Na Kamfanonin Sin Na Kara Zama Babbar Kadara Ga Duniya

November 13, 2025
Neman Gurbin Kofin Duniya: Nijeriya Ta Lallasa Gabon Da Ci 4

Neman Gurbin Kofin Duniya: Nijeriya Ta Lallasa Gabon Da Ci 4

November 13, 2025
An Gudanar Da Taro Mai Taken “Shugabancin Duniya: Ayyukan Matasa” A Johannesburg Dake Afirka Ta Kudu

An Gudanar Da Taro Mai Taken “Shugabancin Duniya: Ayyukan Matasa” A Johannesburg Dake Afirka Ta Kudu

November 13, 2025
Xi Ya Bukaci Matasa Masanan Harkokin Sin Su Kasance Gada Tsakanin Sin Da Duniya

Xi Ya Bukaci Matasa Masanan Harkokin Sin Su Kasance Gada Tsakanin Sin Da Duniya

November 13, 2025
Shugabannin Sin Da Comoros Sun Taya Juna Murnar Cika Shekaru 50 Da Kafa Alakar Diplomasiyya Tsakanin Kasashensu 

Shugabannin Sin Da Comoros Sun Taya Juna Murnar Cika Shekaru 50 Da Kafa Alakar Diplomasiyya Tsakanin Kasashensu 

November 13, 2025
Sanarwar Taron Ministocin Harkokin Waje Na Kungiyar G7 Ba Ta Da Tushe

Sanarwar Taron Ministocin Harkokin Waje Na Kungiyar G7 Ba Ta Da Tushe

November 13, 2025
NDLEA Ta Ƙona Miyagun Ƙwayoyi Sama Da Kilo 52,000 A Kaduna

NDLEA Ta Ƙona Miyagun Ƙwayoyi Sama Da Kilo 52,000 A Kaduna

November 13, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.