Shugaban hukumar, Malam Jalal Ahmad Arabi ya sanar da haka a taron masu ruwa da tsaki da ke gudana a halin yanzu a Abuja.
Ana sa ran kaddamar da tashin Alhazan ne a Jihar Kebbi.
- An Gurfanar Da Mutane 2 A Kotun Sojoji Kan Harin Tudun Biri
- Karancin Wuta: Majalisar Dokokin Nasarawa Ta Bai Wa AEDC Makonni 2 Don Gyara Wutar Lantarki
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp