Hukumar shirya jarrabawar NECO ta sanar da fitar da sakamakon jarrabawar SSCE da daliban makarantun sakandare suka rubuta acikin watan Nuwamba zuwa Disambar 2022.
Magatakardan NECO Farfesa Dantani Ibrahim Wushishi ya bayyana hakan a ranar alhamis a garin Minna da ke jihar Neja.
Wushshi ya ce, dalibai 59,124 ne suka rubuta jarrabawar – Maza 31,316 da Mata 27,808..
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp