• English
  • Business News
Thursday, October 9, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ra’ayoyinku A Kan Labarin Budurwa Da Ta Gudu Da Motar Saurayinta Bayan Ya Je Sawo Mata Shawarma A Kano

by Rabi'at Sidi Bala
3 years ago
Budurwa

A wanann makon muna dauke ne da ra’ayoyin masu bibiyar shafimu na facebook, inda suka bayyana ra’ayoyin nasu a kan labarin da muka wallafa na wata budurwa da ta gudu da motar saurinya a yayin da ya je sayo mata shawarma, lamarin ya dauki hankalin masu bibiyarmu inda aka yi ta tafka muhawara, ga dai wasu daga cikin ra’ayoyin naku.

Iliyasu Waziri
Gobe ma ya sake, mata na gida tana fama da rashin magi.

Abbah Maigari Malala
Allah dai Ya taimake shi ba aro ya karbo ba

Abba Hassan
Ka ji dadin soyaiya da ‘yan matan KATSINA, ga kyau ga rikon amana da gaskiya, ba kamar yan matan KANO ba.

Hauwa Sunusi
Maganin mazan kenan, da shegen kwashe kwashe

LABARAI MASU NASABA

Matashi Ya Kashe Kakanninsa Kan Abinci A Kano

Al’ajabi: Yadda Aka Shirya Bikin Haihuwar ‘Ya’yan Awaki Biyar A Garin Dakasoye

Maryam Bashirkdangi
Wannan lamari da daure Kai, toh dama bisa titi ya dauketa bai san gidansu ba, lallai wannan budurwa bata da daraja sam…..bin saurayi cin shawarma ba tarbiyyar kirki bace.

Ayesha B Saeed
SubhanAllahi, sannu, sai ka cinye shawarmar ai ka rage zafi

Real Nura Ahmad Iguda
Kwadayi mabudin wahala, Allah ya shiryesu baki daya

YusufSarki Prince
Da yawa ana fada musu, ‘Yan matan yanzu barayi ne amma basu yarda ba, to ga irinta nan.

Ta sace masa MOTA!
Auwal Abdullahee Musa

Alhakin ta gida ce yanzu haka ko taba hawa bata yiba

Tijjani
Lallai wannan zamani maimakon ki kwantar da kanki kici arziki, kwatsam sai ki yi halin bera?
Haba wannan a’i abin kunya ne, bama karamin abu ba wai Motar! A matsayinki na mace mai kokarin bawa yara tarbiya amma sai a same ki da aikata wannan danyan aikin? Ya Allah ka shirye mu

Aliyu Kabiru Jibrin
An tafi sayo shawarma sannan aka bar makullin mota, kaji rashin wayau

Rabiu Kabir Dabai
Daga jin ya je sayo mata Shawarma kasan saurayin sakarai ne

Kamaluddeen Garba
Mace da satar Mota lallai wannan shahararriya ce

AbdulHakamu Shehu Ningi
Shi Yasa dole ba zamu zauna lafiya ba. Gaskiya ta yi karanchi acikin al’ummah kullum rashin gaskiya dada yawa yake a zukatan mutane.

Abdul Kasimu
Kanawa ke nan ko da me kazo an fika
Zara Muhammad
To wannan dabi’ar Allah ya tsaremu sata harta mota, kai kai kai kin ji kunya a daure a rinka kai zuciya nesa kwadayi mabudin wahala a rinka rike mutumci da martaba don Allah

Ibrahim Zailani Kubau
Kanawa mutanenmu, Yanzu dai Kanawa zaku gane dalilin da ya sa mu Zazzagawa muka daina auren ‘Yan matan Kano

Yahaya Shu’aibu
Wai su Kanawan nan wadanne irin mutane ne?

Adamu A Hamza Daura
Shawarma ko ta yi tsada

Ibrahim Sabo Sagagi
Allah ya kara maganin su kenan ‘yan yawon siyan shawarma

Certified Mus Lim
Kai Kanawa ku ji tsoron Allah yanzu ace sata harda mata

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Yadda Waliyin Amarya Ya Sace Sadaki A Kano
Al'ajabi

Matashi Ya Kashe Kakanninsa Kan Abinci A Kano

September 25, 2025
Al’ajabi: Yadda Aka Shirya Bikin Haihuwar ‘Ya’yan Awaki Biyar A Garin Dakasoye
Al'ajabi

Al’ajabi: Yadda Aka Shirya Bikin Haihuwar ‘Ya’yan Awaki Biyar A Garin Dakasoye

September 17, 2025
Dan Sanda Ya Kashe Abokin Aikinsa Da Almakashi Har Lahira A Kebbi
Al'ajabi

Wata Ta Kashe ’Yar Uwarta Kan Bashin Naira 800 A Ondo

September 16, 2025
Next Post
Dimbin Alherin Da Ake Samu A Noman Gwanda

Dimbin Alherin Da Ake Samu A Noman Gwanda

LABARAI MASU NASABA

SSANU Da NASU Sun Yi Zanga-Zanga A Abuja Kan Rashin Cika Alƙawarin Gwamnati

SSANU Da NASU Sun Yi Zanga-Zanga A Abuja Kan Rashin Cika Alƙawarin Gwamnati

October 9, 2025
An Umurci Manyan Makarantu Su Mayar Da Kuɗaɗen TETFund Da Ba Su Kashe Ba

An Umurci Manyan Makarantu Su Mayar Da Kuɗaɗen TETFund Da Ba Su Kashe Ba

October 9, 2025
Kotu Ta Ba Da Umarnin Kama Tsohon Shugaban INEC, Mahmood Yakubu, Kan Saɓa Umarninta

Kotu Ta Ba Da Umarnin Kama Tsohon Shugaban INEC, Mahmood Yakubu, Kan Saɓa Umarninta

October 9, 2025
Gobara Ta Sake Ƙone Kasuwar Oba A Benin

Gobara Ta Sake Ƙone Kasuwar Oba A Benin

October 9, 2025
Kofin Duniya U-20: Argentina Ta Lallasa Nijeriya Da Ci 4-0

Kofin Duniya U-20: Argentina Ta Lallasa Nijeriya Da Ci 4-0

October 9, 2025
Ni Ne Ɗan Siyasa Mafi Shahara A Kudu Maso Gabas, Ba Peter Obi Ba – Orji Kalu

Ni Ne Ɗan Siyasa Mafi Shahara A Kudu Maso Gabas, Ba Peter Obi Ba – Orji Kalu

October 9, 2025
HOTUNA: Yadda Obasanjo Ya Ƙaddamar Da Sabuwar Cibiyar Taron Ƙasa Da Ƙasa A Bauchi

HOTUNA: Yadda Obasanjo Ya Ƙaddamar Da Sabuwar Cibiyar Taron Ƙasa Da Ƙasa A Bauchi

October 9, 2025
Tattalin Arziƙin Nijeriya Ya Ƙaru Da Kashi 3.9 – Bankin Duniya

Tattalin Arziƙin Nijeriya Ya Ƙaru Da Kashi 3.9 – Bankin Duniya

October 9, 2025
Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko

Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko

October 8, 2025
Babban Yankin Sin Ya Soki Lamirin Kalaman Aware Na Jagoran Yankin Taiwan

Babban Yankin Sin Ya Soki Lamirin Kalaman Aware Na Jagoran Yankin Taiwan

October 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.