Ramadan: Azumi Na 22-23
Birane Magrib Alfijir
Abakaliki 6:37 5:09
Abeokuta 6:57 5:28
Abuja/Suleja 6:43 5:12
Akure 6:49 5:20
Akwanga/Keffi/Nasarawa 6:39 5:08
Auchi 6:45 5:16
Ankpa/Ayangba 6:40 5:10
Argungu 6:54 5:00
Azare/Jama’are 6:32 4:57
Bama 6:18 4:43
Bauchi/Ningi 6:33 5:00
Benin 6:48 5:20
Bichi 6:40 5:05
Bida 6:47 5:16
Birnin Gwari 6:45 5:02
B/Kebbi/Gwandu/Jega 6:55 5:19
Birnin Kudu/Gwaram 6:33 5:00
Biu 6:23 4:50
Calabar 6:36 5:10
Damaturu 6:25 4:50
Daura/Dambatta 6:39 5:03
Dutse 6:36 5:01
Dutsinma/Jibia 6: 44 5:08
Enugu 6:40 5:12
Funtua/Tsafe 6:44 5:08
Gombe 6:27 4:52
Gumi 6:52 5:17
Gusau/K/ Namoda 6:46 5:10
Gwadabawa 6:52 5:16
Hadejia/Gumel 6:34 4:58
Ibadan/Ife 6:54 5:24
Ilesha/Baruba 6:57 5:26
Ilorin/Kaiama 6:53 5:22
Jalingo/Lau/Gashaka 6:25 4:54
Jere 6:42 5:09
Jos/Saminaka 6:36 5:03
Kabba 6:47 5:17
Kafanchan/Kachia 6:39 5: 06
Kafin Maiyaki 6:40 5:05
Kaduna 6:42 5:09
Kano 6:39 5:04
Katsina 6:43 5:07
Kontagora/Zuru 6:50 5:17
Lafia 6:38 5:07
Lagos 6:56 5:27
Lokoja/Idah 6:44 5:14
Maiduguri/Mubi/Gwoza 6:19 4:44
Makurdi 6:37 5:07
Minna 6:46 5:13
Missau 6:29 4:56
Mokwa/New Bussa 6:52 5:21
Monguno 6:18 4:42
Nguru/Gashua 6:30 4:54
Ogbomosho 6:54 5:24
Okene 6:46 5:16
Onitsha 6:43 5:15
Oyo 6:55 5:25
Port Harcourt/Owerri 6:41 5:15
Potiskum 6:28 4:53
Shagamu 6:55 5:26
Sakoto 6:52 5:16
Takum/Wukari 6:31 5:01
Warri 6:47 5:19
Langtang/Wase Shendam 6:32 5:01
Wurno 6:51 5:15
Yola/Numan 6:21 4:50
Zaria 6:41 5:08
Cotonou-Benin 7:00 5:32
Ndjamena-Chad 6:13 4:38
Niamey-Niger 7: 05 5:27
Zinder-Niger 6:38 5:00
Garoua-Cameroun 6: 17 4:48
Yaounde-Cameroun 6: 23 4:57
MAJIYA: MAJALISAR YADA MUSULUNCI, KADUNA
Fadakarwar
Idan goman Azumin karshe ta shiga, Annabi (SAW) ya kasance yakan himmatu sosai, ya daura damara, ya kaurace wa shimfidarsa (da dare), ya tashi iyalansa, yakan kwankwasa kofar ‘Yarsa Sayyada Faxima da Sayyadi Aliyu (AS) yana mai cewa, “yanzu ba kwa tashi ku yi sallah ba,” yayin kwankwasa kofar yakan karanta fadar Allah, “Kuma ka umurci iyalinka da sallah, kuma ka yi hakuri a kanta, ba ma tambayarka game da arziki, mu ne masu azurtaku. Kuma kyakkyawan karshe ya tabbata ga masu tsoron Allah.” Haka nan yana zuwa dakunan matansa (SAW) yana musu umurni da cewa, “Ku tashi ma’abota dakuna, da yawa (ana samun) rai mai sutura a duniya amma mai tsiraici a ranar Alkiyama.” Bukhari ya ruwaito.