Ramadan: Azumi Na 28-29
Birane Magrib Alfijir
Abakaliki 6:37 5:05
Abeokuta 6:57 5:24
Abuja/Suleja 6:43 5:08
Akure 6:49 5:16
Akwanga/Keffi/Nasarawa 6:39 5:04
Auchi 6:45 5:12
Ankpa/Ayangba 6:40 5:06
Argungu 6:54 4:56
Azare/Jama’are 6:32 4:53
Bama 6:18 4:39
Bauchi/Ningi 6:33 4:56
Benin 6:48 5:16
Bichi 6:40 5:01
Bida 6:47 5:12
Birnin Gwari 6:45 4:58
B/Kebbi/Gwandu/Jega 6:55 5:15
Birnin Kudu/Gwaram 6:33 4:56
Biu 6:23 4:46
Calabar 6:36 5:06
Damaturu 6:25 4:46
Daura/Dambatta 6:39 4:59
Dutse 6:36 4:57
Dutsinma/Jibia 6: 44 5:04
Enugu 6:40 5:08
Funtua/Tsafe 6:44 5:04
Gombe 6:27 4:48
Gumi 6:52 5:13
Gusau/K/ Namoda 6:46 5:06
Gwadabawa 6:52 5:12
Hadejia/Gumel 6:34 4:54
Ibadan/Ife 6:54 5:20
Ilesha/Baruba 6:57 5:22
Ilorin/Kaiama 6:53 5:18
Jalingo/Lau/Gashaka 6:25 4:50
Jere 6:42 5:05
Jos/Saminaka 6:36 4:59
Kabba 6:47 5:13
Kafanchan/Kachia 6:39 5: 02
Kafin Maiyaki 6:40 5:01
Kaduna 6:42 5:05
Kano 6:39 5:00
Katsina 6:43 5:03
Kontagora/Zuru 6:50 5:13
Lafia 6:38 5:03
Lagos 6:56 5:23
Lokoja/Idah 6:44 5:10
Maiduguri/Mubi/Gwoza 6:19 4:40
Makurdi 6:37 5:03
Minna 6:46 5:09
Missau 6:29 4:52
Mokwa/New Bussa 6:52 5:17
Monguno 6:18 4:38
Nguru/Gashua 6:30 4:50
Ogbomosho 6:54 5:20
Okene 6:46 5:12
Onitsha 6:43 5:11
Oyo 6:55 5:21
Port Harcourt/Owerri 6:41 5:11
Potiskum 6:28 4:49
Shagamu 6:55 5:22
Sakoto 6:52 5:12
Takum/Wukari 6:31 4:57
Warri 6:47 5:15
Langtang/Wase Shendam 6:32 4:57
Wurno 6:51 5:11
Yola/Numan 6:21 4:46
Zaria 6:41 5:04
Cotonou-Benin 7:00 5:28
Ndjamena-Chad 6:13 4:34
Niamey-Niger 7: 05 5:23
Zinder-Niger 6:38 4:56
Garoua-Cameroun 6: 17 4:44
Yaounde-Cameroun 6: 23 4:53
MAJIYA: MAJALISAR YADA MUSULUNCI, KADUNA
Faxakarwar Azumi na 28
‘Yan’uwa Musulmi hakika watanmu mai dimbin falala da rahamar Ubangiji na shirin yin bankwana da mu. Mutane da yawa sun fara Azumi, amma sun rasu kafin watan ya kawo yau. Wasu a cikinmu kuma suna fatan a kammala tare da su, watakila su mutu kafin nan, sannan wasu za su yi kwadayin ganin na badi, amma ba za su kai ba, shin muna lura da ajali kuwa? Muna lura da yadda lokaci ke yaudararmu kuwa? Don haka, mu dage da ayyukan alkhairi musamman ba da sadaka da kyauta ga bayin Allah. Bukhari ya ruwaito Hadisi daga Abdullahi Ibn Abbas (RA) ya ce, “Annabi (SAW) ya kasance mafi kyautar mutane. Kuma lokacin da ya fi kyauta shi ne a Ramadan, lokacin da Mala’ika Jibrilu yake haduwa da shi, yana bitar Alkur’ani tare da shi. Lallai Manzon Allah (SAW) ya fi sakakkiyar iska kyauta yayin da Jibrilu ya gamu da shi.”
‘Yan’uwa sai mu dage mu yi koyi dai-dai gwargwadon ikonmu. Allah ya ba mu ikon hakan, amin.