Kotun kolin kasar Saudiyya ta bukaci mazauna kasar da su nemi jinjirin watan Zul-Hijjah na Shekarar 1443 da yammacin Laraba 30 ga Watan Zul Kadah 1443 daidai da ranar 29 ga watan Yunin 2022.
Ta kuma Umurci jama’ar Kasar da su bayar da rahoton ganin Watan ga duk Wanda ya ganshi.
Kotun ta sanar da hakan ne a ranar 27 ga Watan yuni, 2022 a shafin ta na Twitter.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp