An kafa sabon tarihi a cocin Katolika, yayin da aka zaɓi Cardinal Robert Prevost a matsayin sabon Fafaroma.
Yanzu za a riƙa kiransa da suna Pope Leo na 14 (Pope Leo XIV).
- Sojoji Sun Kama Ƙasurgumin Ɗan Bindiga, Sun Kashe Shugaban IPOB
- Almundahana: LP Ta Nada Sanata Ireti Kingibe Domin Binciken Tsohon Shugaban Jam’iyyar
Prevost shi ne Ba’amurke na farko da ya taɓa zama shugaban cocin Katolika na duniya.
Kafin wannan, shi ne ke jagorantar ofishin Vatican da ke kula da zaɓen Bishof a faɗin duniya.
Ƙarin bayani na tafe…
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp