Rundunar ‘Yan Sandan jihar Kano ta kama fitacciyar mai barkwancin nan ta manhajar TikTok, Murja Ibrahim Kunya.
Murja, wadda shahararriya ce a shafin na Tik Tok tana shan suka daga wajen masu amfani da shafin bisa abinda take wallafawa.
Kawo Yanzu dai babu wani cikakken bayani akan dalilin kama ta.
Wasu rahotanni sun bayyana cewa a yau ne za tayi shagalin bikin murnar zagayowar ranar haihuwarta.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp