Shirin Twitter Space na LEADERSHIP Hausa da za mu gabatar da ƙarfe 8:30pm na yau Laraba, zai tattauna a kan YANAYIN AIKIN MALANTA A ZAMANIN NAN A NIJERIYA.
Mun gayyato malamai da sauran masu ruwa da tsaki a harkar ilimi inda za su tattauna wannan batun.
A biyo mu ta manhajarmu ta twitter: @leadershiphausa
Ga link da za a danna domin shigowa cikin shirin:
https://twitter.com/i/spaces/1lPKqBadXQbGb
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp