ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, November 19, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Saura Kwanaki 100 A Bude CIIE Karo Na 9

by CGTN Hausa and Sulaiman
4 months ago
CIIE

LABARAI MASU NASABA

An Gudanar Da Taron Masana Kan Harkokin Tattalin Arziki Da Kasuwanci Na APEC A Shenzhen

Xi Ya Ce Alakar Sin Da Rasha Na Kawo Kwanciyar Hankali Da Tabbaci Ga Duniya Mai Cike Da Rudani

Yau Litinin, saura kwanaki 100 a bude bikin baje kolin kasa da kasa na kayayyakin da ake shigowa da su kasar Sin CIIE karo na 9.

Cibiyar baje kolin kasa ta Shanghai za ta kira taron manema labarai kan CIIE karo na 9, da kuma wani taron kara wa juna sani game da dandalin tattaunawa na Hongqiao karo na 9 a yau Litinin, domin fitar da wasu bayanai kan ci gaban da aka samu a shirye-shiryen gudanar da CIIE da kuma ayyukan ba da hidimomi a birnin na Shanghai.

Za a gudanar da CIIE na wannan karo daga ranar 5 zuwa 10 ga watan Nuwamba a birnin Shanghai, kuma shirye-shirye suna ci gaba da gudana a hankali. (Safiyah Ma)

ADVERTISEMENT
CIIE
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Xi Ya Tarbi Trump A Filin Jiragen Sama Na Shenzhen

    Taron Shugabannin Kamfanoni Na APEC Na Shekarar 2026 Ya Fitar Da “Shawarar Shenzhen”

    Xi Ya Shirya Liyafar Maraba Ga Bakin Da Suke Halartar Taron APEC

    Xi Ya Bukaci A Gaggauta Gina Tsarin Sharia Na Gurguzu Mai Adalci Da Inganci
CIIE
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    An Gudanar Da Taron Masana Kan Harkokin Tattalin Arziki Da Kasuwanci Na APEC A Shenzhen
  • Sulaiman
    Xi Ya Ce Alakar Sin Da Rasha Na Kawo Kwanciyar Hankali Da Tabbaci Ga Duniya Mai Cike Da Rudani
  • Sulaiman
    Xi Ya Tarbi Trump A Filin Jiragen Sama Na Shenzhen
  • Sulaiman
    Taron Shugabannin Kamfanoni Na APEC Na Shekarar 2026 Ya Fitar Da “Shawarar Shenzhen”

MASU ALAKA

An Gudanar Da Taron Masana Kan Harkokin Tattalin Arziki Da Kasuwanci Na APEC A Shenzhen
Daga Birnin Sin

November 18, 2026

Next Post
CIIE

NSCDC Ta Cafke Mutane 2 Da Ake Zargi Da Sace Kayan Titin Jirgin Kasa A Kano

LABARAI MASU NASABA

An Gudanar Da Taron Masana Kan Harkokin Tattalin Arziki Da Kasuwanci Na APEC A Shenzhen

An Gudanar Da Taron Masana Kan Harkokin Tattalin Arziki Da Kasuwanci Na APEC A Shenzhen

November 18, 2026
Zaɓen 2027: INEC Ta Ci Gaba Da Ayyana Sunan Atiku A Matsayin Ɗan Takarar ADC Duk Da Rikicin Shugabanci

Zaɓen 2027: INEC Ta Ci Gaba Da Ayyana Sunan Atiku A Matsayin Ɗan Takarar ADC Duk Da Rikicin Shugabanci

November 18, 2026
Xi Ya Ce Alakar Sin Da Rasha Na Kawo Kwanciyar Hankali Da Tabbaci Ga Duniya Mai Cike Da Rudani

Xi Ya Ce Alakar Sin Da Rasha Na Kawo Kwanciyar Hankali Da Tabbaci Ga Duniya Mai Cike Da Rudani

November 18, 2026
Majalisar Dattawa Ta Kammala Shirin Kafa ’Yansandan Jihohi, Ta Nemi Amincewar Tinubu

Majalisar Dattawa Ta Kammala Shirin Kafa ’Yansandan Jihohi, Ta Nemi Amincewar Tinubu

November 18, 2026
Xi Ya Tarbi Trump A Filin Jiragen Sama Na Shenzhen

Xi Ya Tarbi Trump A Filin Jiragen Sama Na Shenzhen

November 18, 2026
Matashi Ya Rasu Bayan Ya Faɗa Cikin Kududdufi A Kano

Kano: An Kama Masu Karɓar Haraji Ba Bisa Ƙa’ida Ba

November 18, 2026
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Tsohowar Shugaban Kotun Gargajiya A Benue

Kotu A Kano Ta Tsare Malamin Jami’a Kan Alaƙanta Kamfanin Rufaida Yoghurt Da Malami

November 18, 2026
Taron Shugabannin Kamfanoni Na APEC Na Shekarar 2026 Ya Fitar Da “Shawarar Shenzhen”

Taron Shugabannin Kamfanoni Na APEC Na Shekarar 2026 Ya Fitar Da “Shawarar Shenzhen”

November 18, 2026
Xi Ya Shirya Liyafar Maraba Ga Bakin Da Suke Halartar Taron APEC

Xi Ya Shirya Liyafar Maraba Ga Bakin Da Suke Halartar Taron APEC

November 18, 2026
NDLEA Ta Kama Tabar Wiwi Buhu 116 A Jihar Kano

NDLEA Ta Kama Mutane Takwas Da Ke Safarar Hodar Iblis Daga Legas Zuwa Turai

November 18, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci