ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, December 21, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Shekarar Loong: Kasashen Duniya Na Kara Fahimtar Al’adun Sinawa Duk Da Adawar Kasashen Yamma

by CGTN Hausa
2 years ago
Shekarar loong

Yayin da kasashe da dama ke ci gaba da gudanar da shagulgula don taya Sinawa murna gabanin bikin sabuwar shekarar kasar Sin bisa kalandar gargajiyar kasar, tuni Majalisar Dinkin Duniya ta karrama bikin sabuwar shekarar kasar Sin ko kuma bikin bazarar Sinawa a matsayin bikin da miliyoyin mutane ke murnarsa a duk duniya. Bikin na wannan shekarar ya fada a ranar 10 ga watan Fabrairu, kuma an yi wa shekarar ta 2024 lakabi da shekarar dabbar Loong, dabbar da kasashen yamma suke kira Dragon na kasar Sin.

Kafofin yada labarai na yammacin duniya su kan yi amfani da hoton Dragon mai aman wuta don nuna kyama ga kasar Sin. Don haka kada ku yi mamakin ganin manyan kafafen yada labarai na yamma suna amfani da kanun labarai masu nasaba da “Dragon” da zane-zane don yin ba’a da yada labarai na son zuciya game da kasar Sin a cikin shekarar Loong.

  • Kamfanonin Kasar Sin Sun Ba Da Gudummawar Kayayyakin Yaki Da Cutar Kwalara Ga Kasar Zimbabwe
  • Sojojin Sama Ga INEC: Ku Biya Mu Bashi Don Mu Ji Dadin Aiki Tukuru

Jaridar “The Economist” ta riga ta wallafa dabbar Dragon mai amayo wuta a doron kasa a bangonta, tare da taken “Mai Gurbata Duniya Mafi Muni.” Wannan ikirari ya yi watsi da gaskiyar cewa a tarihi, kasashen Amurka da na Turai su kasance mafi girman al’ummomi masu gurbata muhalli da hayaki carbon tun bayan juyin juya halin masana’antu, yayin da hayakin da kamfanonin kasar Sin ke fitarwa ke kasa da wanda yawancin kamfanonin kasashen yammacin ke fitarwa.

ADVERTISEMENT

Kasar Sin ta zamani tare da tattalin arzikinta dake karkashin jagorancin tsarin mulkin gurguzu ta riga ta shige gaba a harkar kiyaye muhallin duniya. Mu sani cewa rana ta fito a gabas kuma ta haska duniya gaba daya, kasar Sin ta kasance tamkar “Mai rike da fitilar kwai a cikin duhu yayin da sauran mutane ke laluben mafita” ci gaban kasar Sin “kamar tsawa ce da ta gitta teku, haskenta kawai ake gani amma ta riga ta kai masaukinta”.

An tsara tattalin arzikin kasar Sin cikin adalci tare da kyakkyawar fatan rayuwa, da matsayin kiwon lafiya mai inganci, da samar da ilimi, kuma yana kan gaba a dukkan ma’aunin farin ciki yayin da abokan hamayyarta suka tsunduma cikin kunci. Sun shagala da haifar da rikice-rikice a duniya, sun zama tamkar dujal tare da halaka dubban rayuka, yayin da kasar Sin ta shagala da tabbatar da zaman lafiya, sulhu da jituwa.

LABARAI MASU NASABA

Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara

An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

Dabi’ar kasar Sin daidai take da dabi’ar dabbar Loong, tana cike da kwarjini, kwazo, wadata, wanda ba ta da nufin danniya ko mamaya sai dai hadin kai da falsafar cin nasara tare. (Muhammed Yahaya)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara
Daga Birnin Sin

Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara

December 21, 2025
An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka
Daga Birnin Sin

An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

December 21, 2025
Wajibi Ne Tawagar MONUSCO Ta Wanzar Da Cin Gashin Kai In Ji Wakilin Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Wajibi Ne Tawagar MONUSCO Ta Wanzar Da Cin Gashin Kai In Ji Wakilin Kasar Sin

December 20, 2025
Next Post
An Ceto Mutum 3 Bayan Musayar Wuta Da ‘Yan Bindiga A Jihar Kwara

An Cafke Wata Mata Bisa Laifin Safarar Yara 42

LABARAI MASU NASABA

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja

December 21, 2025
Raphinha Da Yamal Sun Ci Ƙwallaye Yayin Da Barcelona Ta Doke Villarreal

Raphinha Da Yamal Sun Ci Ƙwallaye Yayin Da Barcelona Ta Doke Villarreal

December 21, 2025
Davido Zai Raƙashe A Bikin Buɗe Gasar AFCON 2025 A Morocco

Davido Zai Raƙashe A Bikin Buɗe Gasar AFCON 2025 A Morocco

December 21, 2025
Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara

Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara

December 21, 2025
An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

December 21, 2025
Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

December 21, 2025
Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

December 21, 2025
Tinubu

Dambarwar Naɗa Muƙamai Da Soke Su A Gwamnatin Tinubu

December 21, 2025
Zaben Fidda Gwani A APC: Sanatocin Jigawa Sun Rasa Tikitin Komawa Majalisa

APC Za Ta Gudanar Da Babban Taronta Na Kasa A Watan Maris

December 21, 2025
Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

December 21, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.