ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, November 14, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Shugaba Xi Jinping Ya Gana Da Firaministan Kasar Rasha

by CMG Hausa
2 years ago
新华社照片,北京,2023年5月24日
    习近平会见俄罗斯总理米舒斯京
    5月24日下午,国家主席习近平在北京人民大会堂会见来华进行正式访问的俄罗斯总理米舒斯京。
    新华社记者 黄敬文 摄

新华社照片,北京,2023年5月24日 习近平会见俄罗斯总理米舒斯京 5月24日下午,国家主席习近平在北京人民大会堂会见来华进行正式访问的俄罗斯总理米舒斯京。 新华社记者 黄敬文 摄

Da maraicen yau Laraba 24 ga wata, shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana da firaministan kasar Rasha, Mikhail Mishustin, wanda a yanzu haka yake ziyarar aiki kasar Sin.

Yayin zantawar ta su, Xi ya ce karfafawa, gami da raya dangantakar Sin da Rasha, babban fata ne na al’umma, kana abun da ake sa ran gani ke nan. Kana yana fatan bangarorin biyu za su yi kokari tare don ciyar da hadin-gwiwar su gaba zuwa sabon matsayi, da kara sanya sabbin abubuwa a cikin dangantakar abokantaka bisa manyan tsare-tsare kuma daga dukkanin fannoni, a sabon zamani tsakanin su.

  • Shugaban Kasar Sin Ya Yi Kira Da A Bunkasa Hadin Gwiwa Tsakanin Sin Da Eritrea Daga Dukkan Fannoni

Shugaba Xi ya jaddada cewa, kasar sa na fatan kara hada kai da Rasha, don ci gaba da marawa juna baya, a batutuwan da suka shafi babbar moriyar su, da fadada hadin-gwiwa a hukumomin dake kunshe da bangarori daban-daban, ciki har da Majalisar Dinkin Duniya, da kungiyar hadin-kan Shanghai wato SCO, da kungiyar BRICS, da kuma kungiyar kasashen G20 da sauran su.

ADVERTISEMENT

A nasa bangaren, Mikhail Mishustin cewa ya yi, ziyarar aiki mai ma’anar tarihi, wadda shugaba Xi ya yi a Rasha a watan Maris din bana, babbar nasara ce.

Kuma Rasha na fatan yin kokari tare da Sin don aiwatar da muhimman ra’ayoyi iri daya da shugabannin su suka cimma, da zurfafa hadin-gwiwar su daga bangarori daban-daban. Haka kuma, tana fatan kara hada kai tare da kasar Sin, don taimakawa kasancewar bangarori daban-daban a duniya, da inganta odar duniya, bisa tushen dokokin kasa da kasa. (Murtala Zhang)

LABARAI MASU NASABA

Sin: Ya Zama Wajibi Japan Ta Janye Kalamanta Dangane Da Taiwan 

Li Qiang Zai Halarci Tarukan SCO Da G20 Tare Da Ziyarar Aiki A Zambia

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Sin: Ya Zama Wajibi Japan Ta Janye Kalamanta Dangane Da Taiwan 
Daga Birnin Sin

Sin: Ya Zama Wajibi Japan Ta Janye Kalamanta Dangane Da Taiwan 

November 13, 2025
Li Qiang Zai Halarci Tarukan SCO Da G20 Tare Da Ziyarar Aiki A Zambia
Daga Birnin Sin

Li Qiang Zai Halarci Tarukan SCO Da G20 Tare Da Ziyarar Aiki A Zambia

November 13, 2025
Shugabar IOC: Gasar Wasanni Ta Kasar Sin Tana Da Babbar Ma’ana
Daga Birnin Sin

Shugabar IOC: Gasar Wasanni Ta Kasar Sin Tana Da Babbar Ma’ana

November 13, 2025
Next Post
Jordi Alba Zai Bar Barcelona A Karshen Kakar Bana 

Jordi Alba Zai Bar Barcelona A Karshen Kakar Bana 

LABARAI MASU NASABA

Editoci Sun Yi Gargadi Kan Rushewar Kafofin Yada Labarai Sakamakon Matsin Tattalin Arziki

Editoci Sun Yi Gargadi Kan Rushewar Kafofin Yada Labarai Sakamakon Matsin Tattalin Arziki

November 14, 2025
Kotu Ta Yanke Wa Mutum 4 Hukuncin Kisa Kan Kashe Wani Makanike A Kano

Kotu Ta Yanke Wa Mutum 4 Hukuncin Kisa Kan Kashe Wani Makanike A Kano

November 14, 2025
Abin Da Ya Sa NPA Ta Yi Hadaka Da ‘Snake Island Port’ -Dakta Dantsoho

Abin Da Ya Sa NPA Ta Yi Hadaka Da ‘Snake Island Port’ -Dakta Dantsoho

November 14, 2025
Shugaban NPA Ya Bukaci A Yi Hadaka Domin Cin Gajiyar Albarkatun Fannin Sufurin Afirka

Shugaban NPA Ya Bukaci A Yi Hadaka Domin Cin Gajiyar Albarkatun Fannin Sufurin Afirka

November 14, 2025
Bayan Barazanar Amurka: Sultan Ya Nemi Hadin Kan ‘Yan Nijeriya Wajen Yaki Da Ta’addanci

Bayan Barazanar Amurka: Sultan Ya Nemi Hadin Kan ‘Yan Nijeriya Wajen Yaki Da Ta’addanci

November 14, 2025
Jan Aikin Da Ke Gaban Manyan Hafsoshin Tsaron Nijeriya

Jan Aikin Da Ke Gaban Manyan Hafsoshin Tsaron Nijeriya

November 14, 2025
Sin: Ya Zama Wajibi Japan Ta Janye Kalamanta Dangane Da Taiwan 

Sin: Ya Zama Wajibi Japan Ta Janye Kalamanta Dangane Da Taiwan 

November 13, 2025
Li Qiang Zai Halarci Tarukan SCO Da G20 Tare Da Ziyarar Aiki A Zambia

Li Qiang Zai Halarci Tarukan SCO Da G20 Tare Da Ziyarar Aiki A Zambia

November 13, 2025
Shugabar IOC: Gasar Wasanni Ta Kasar Sin Tana Da Babbar Ma’ana

Shugabar IOC: Gasar Wasanni Ta Kasar Sin Tana Da Babbar Ma’ana

November 13, 2025
Ayyukan Kirkire-kirkire Na Kamfanonin Sin Na Kara Zama Babbar Kadara Ga Duniya

Ayyukan Kirkire-kirkire Na Kamfanonin Sin Na Kara Zama Babbar Kadara Ga Duniya

November 13, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.