• English
  • Business News
Monday, October 27, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Shugaba Xi Ya Gana Da Manyan Shugabannin Kasar Vietnam

by CGTN Hausa
2 years ago
Xi

A safiyar yau Laraba, shugaban kasar Sin Xi Jinping wanda yake ziyara a kasar Vietnam, ya gana da takwaransa na kasar Vietnam Vo Van Thuong, a Hanoi, fadar mulkin kasar ta Vietnam.

Yayin ganawar tasu, Xi Jinping ya ce, wannan shi ne karo na uku da ya kai ziyarar aiki kasar Vietnam, tun bayan da ya kama aiki a matsayin shugaban kasa, kuma babban sakataren kwamitin tsakiyar Jam’iyyar Kwaminis ta Kasar Sin. Kana, wannan ita ce ziyarar da ya kai kasar tun bayan ziyarar aikin da babban sakataren na kwamitin tsakiyar Jam’iyyar Kwaminis ta Kasar Vietnam Nguyen Phu Trong ya kai ga kasar Sin a watan Oktoban bara, kuma, ziyarar aiki da za ta kasance ta karshe da zai kai wata kasar waje a bana. Lamarin da ya nuna muhimmin matsayin huldar diflomasiyya a tsakanin kasar Sin da Vietnam, cikin dangantakar diflomasiyya mai wanzuwa tsakanin kasar Sin da kasashen waje, musamman ma a tsakaninta da kasashe makwabta.

  • Sin Ta Gudanar Da Bikin Tunawa Da Wadanda Aka Halaka A Birnin Nanjing
  • Firaministan Jamhuriyar Kongo: Ko Da Yaushe Kasar Sin Ba Ta Dakatar Da Tallafi Da Goyon Baya

Ya kuma kara da cewa, “Yanzu muna kan wani sabon mafari, kuma kasar Sin tana son karfafa hadin gwiwar dake tsakanin kasashen biyu, wajen zurfafa mu’amalar dake tsakaninsu, domin inganta dunkulewar al’ummomin kasashen Sin da Vietnam, wanda hakan ke da muhimmiyar ma’ana, ta yadda sassa biyu za su tallafa wa al’ummominsu yadda suke fata.

A yau da safe dai, shugaba Xi Jinping ya gana da firaministan kasar Vietnam Pham Minh Chinh, da shugaban majalisar dokokin kasar Vuong Dinh Hue a birnin Hanoi.

Bugu da kari, a ranar 13 ga watan Disamba da dare, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya kammala ziyararsa a kasar Vietnam, ya kuma dawo kasar Sin ta jirgin sama na musamman. (Masu Fassarawa: Maryam Yang, Bello Wang)

LABARAI MASU NASABA

Tunawa Da Dawowar Taiwan Kasar Sin Shekaru 80 Da Suka Wuce Yana Da Ma’ana Sosai

Kara Bude Kofofin Sin Zai Samar Da Karin Gajiya A Fannin Bunkasar Duniya

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Tunawa Da Dawowar Taiwan Kasar Sin Shekaru 80 Da Suka Wuce Yana Da Ma’ana Sosai
Daga Birnin Sin

Tunawa Da Dawowar Taiwan Kasar Sin Shekaru 80 Da Suka Wuce Yana Da Ma’ana Sosai

October 26, 2025
Kara Bude Kofofin Sin Zai Samar Da Karin Gajiya A Fannin Bunkasar Duniya
Daga Birnin Sin

Kara Bude Kofofin Sin Zai Samar Da Karin Gajiya A Fannin Bunkasar Duniya

October 26, 2025
Ya Zuwa Satumban Bana Adadin Lantarki Da Sin Ta Samar Ya Karu Da Kaso 17.5%
Daga Birnin Sin

Ya Zuwa Satumban Bana Adadin Lantarki Da Sin Ta Samar Ya Karu Da Kaso 17.5%

October 26, 2025
Next Post
NNPCL

Kamfanin NNPCL Ya Zuba Naira Tiriliyan N4.5 Cikin Watanni 10 A Asusun Gwamnati -  Kyari

LABARAI MASU NASABA

Tunawa Da Dawowar Taiwan Kasar Sin Shekaru 80 Da Suka Wuce Yana Da Ma’ana Sosai

Tunawa Da Dawowar Taiwan Kasar Sin Shekaru 80 Da Suka Wuce Yana Da Ma’ana Sosai

October 26, 2025
Matatar Dangote Za Ta Faɗaɗa Ƙarfin Aiki Zuwa Ganga Miliyan 1.4 Kullum

Matatar Dangote Za Ta Faɗaɗa Ƙarfin Aiki Zuwa Ganga Miliyan 1.4 Kullum

October 26, 2025
Kara Bude Kofofin Sin Zai Samar Da Karin Gajiya A Fannin Bunkasar Duniya

Kara Bude Kofofin Sin Zai Samar Da Karin Gajiya A Fannin Bunkasar Duniya

October 26, 2025
“Ba Gudu Ba Ja Da Baya Game Da Tsarin “Call-up system” A NPA”

“Ba Gudu Ba Ja Da Baya Game Da Tsarin “Call-up system” A NPA”

October 26, 2025
Ya Zuwa Satumban Bana Adadin Lantarki Da Sin Ta Samar Ya Karu Da Kaso 17.5%

Ya Zuwa Satumban Bana Adadin Lantarki Da Sin Ta Samar Ya Karu Da Kaso 17.5%

October 26, 2025
Dalilin Da Suka Sa Hisbah Ta Dakatar Da Auren Ƴan TikTok A Kano

Dalilin Da Suka Sa Hisbah Ta Dakatar Da Auren Ƴan TikTok A Kano

October 26, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Gwarzon Ma’aikacin Gwamnati Na Shekarar 2025, Dakta Zacch Adedeji

October 26, 2025
An Yi Taron Tattaunawa Mai Taken “Shugabancin Duniya Da Samun Wadata Tare A Yankin Asiya Da Pasifik” A Beijing

An Yi Taron Tattaunawa Mai Taken “Shugabancin Duniya Da Samun Wadata Tare A Yankin Asiya Da Pasifik” A Beijing

October 26, 2025
Sin Da Amurka Sun Cimma Matsaya Dangane Da Tsare-Tsaren Warware Batutuwan Cinikayya Da Suke Mayar Da Hankali A Kai

Sin Da Amurka Sun Cimma Matsaya Dangane Da Tsare-Tsaren Warware Batutuwan Cinikayya Da Suke Mayar Da Hankali A Kai

October 26, 2025
Sharhi: Wannan Manufar Sin Za Ta Sa Kaimin Ci Gaban Tattalin Arzikin Duniya

Sharhi: Wannan Manufar Sin Za Ta Sa Kaimin Ci Gaban Tattalin Arzikin Duniya

October 26, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.