A yau Laraba ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya halarci gangamin sa kai na dasa itatuwa, wanda ya gudana a birnin Beijing, fadar mulkin kasar. Bayan dasa nasa bishiyoyin, shugaban na Sin ya kuma yi kira ga daukacin al’ummun Sin, da su yi hadin gwiwar shuka karin itatuwa domin samar da kasar Sin mai ban sha’awa. (Saminu Alhassan)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp