Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya yi kira ga sassan kasa da kasa, da su shiga hadin gwiwar samar da ci gaba na bai daya, su samar da kyakkyawan yanayi, da kafa sabon tsarin ingiza bunkasuwar duniya tare.
Shugaba Xi, ya yi kiran ne a juma’ar nan, cikin wata wasikar taya murna da ya aike ga mahalarta taron karawa juna sani na al’ummun kasa da kasa kan tabbatar da shawarar samar da ci gaban duniya. (Saminu Alhassan)
Talla