• English
  • Business News
Friday, October 17, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin: Cinikin Kayayyakin Abinci Zai Kara Amfanawa Jama’ar Sin Da Afirka

by CMG Hausa
3 years ago
Sin

Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Wang Wenbin, ya yi wa taron manema labarai da aka saba gudanarwa Talatar nan karin haske, kan cinikayya tsakanin kasar Sin da kasashen Afirka a fannin kayayyakin abinci.

Yana mai cewa, gwamnatin kasar Sin tana mai da hankali matuka kan karfafa hadin gwiwa a fannin aikin gona da Afirka, da kokarin kara shigo da kayayyakin amfanin gona daga kasashen Afirka.

Ya yi imanin cewa, tare da kokarin hadin gwiwa tsakanin bangarorin biyu, cinikayyar kayayyakin amfanin gona tsakanin Sin da Afirka za ta bunkasa, da samar da karin moriya ga jama’ar sassan biyu.

Wang Wenbin ya yi nuni da cewa, kasar Sin ita ce kasa ta biyu mafi girma wajen sayen kayayyakin amfanin gona daga Afirka.

A cikin ‘yan shekarun nan, matsakaicin saurin karuwar yawan kayayyakin amfanin gona da Afirka ke fitarwa zuwa kasar Sin a duk shekara, ya kai kashi 11.4 bisa 100.

LABARAI MASU NASABA

Sin Da Afrika Sun Yi Alkawarin Tabbatar Da Nasarar Shirin TVET Na Nahiyar Afrika

Xi Ya Taya Hukumar FAO Murnar Cika Shekaru 80 Da Kafuwa

A shekarar 2021, yawan kayayyakin amfanin gona da kasar Sin ta sayi daga kasashen Afirka, ya karu da kashi 18.2 cikin dari bisa makamancin lokaci na shekarar 2020.

A yayin taron ministoci karo na 8 na dandalin tattaunawar hadin gwiwar Sin da Afirka (FOCAC) da aka gudanar a watan Nuwamban bara, kasar Sin ta ba da sanarwar kafa “hanyar shigar da kayayyakin amfanin gona daga Afirka”.

Babbar hukumar kwastam ta kasar Sin, ta aiwatar tare da tsara hanyoyin da za a iya amfani da su, don saukaka hanyoyin shigar da kayayyakin amfanin gona daga Afirka, da ba da fifiko kan bukatun da kasashen Afirka suka yi don sayar kayayyakin amfanin gona a kasar Sin, da hanzarta aiwatar da hanyoyin shiga, da tantancewa da kuma yin rajista. (Ibrahim)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Sin Da Afrika Sun Yi Alkawarin Tabbatar Da Nasarar Shirin TVET Na Nahiyar Afrika
Daga Birnin Sin

Sin Da Afrika Sun Yi Alkawarin Tabbatar Da Nasarar Shirin TVET Na Nahiyar Afrika

October 16, 2025
Xi Ya Taya Hukumar FAO Murnar Cika Shekaru 80 Da Kafuwa
Daga Birnin Sin

Xi Ya Taya Hukumar FAO Murnar Cika Shekaru 80 Da Kafuwa

October 16, 2025
Gaza
Daga Birnin Sin

Wane Ci Gaba Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Gaza Ta Haifar?

October 16, 2025
Next Post
Takarar Musulmi 2: Magoyan Bayan APC Sun Yi Zanga-zanga A Legas, Sun Bukaci A Sauya Shettima

Takarar Musulmi 2: Magoyan Bayan APC Sun Yi Zanga-zanga A Legas, Sun Bukaci A Sauya Shettima

LABARAI MASU NASABA

Dantawaye Ya Karɓi Ragamar Aiki A Matsayin Sabon Kwamishinan Ƴansandan Abuja

Dantawaye Ya Karɓi Ragamar Aiki A Matsayin Sabon Kwamishinan Ƴansandan Abuja

October 17, 2025
peter

2027: Peter Obi Ya Shiga Rudani Kan Jam’iyyar Da Zai Tsaya Takara

October 17, 2025
Ƙungiyar NNYLF Ta Gargaɗi Atiku Da Sowore Kan Cinna Wutar Rikici A Nijeriya

Ƙungiyar NNYLF Ta Gargaɗi Atiku Da Sowore Kan Cinna Wutar Rikici A Nijeriya

October 17, 2025
Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Dalilin Karyewar Farashin Kayan Abinci

Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Dalilin Karyewar Farashin Kayan Abinci

October 17, 2025
Tinubu

Batun Yin Afuwa Ga ‘Yan Yankin Ogoni Huɗu

October 17, 2025
Shettima

‘Yan Nijeriya Na Dab Da Fita Daga Halin Kuncin Talauci – Shettima 

October 17, 2025
Manzon Allah

Manzon Allah (SAW) Ne Ya Kafa Tushen Wayewar Kai A Duniya

October 17, 2025
An Kashe Mutane Da Dama Da Kone Gidajensu A Wani Hari Da Aka Kai Benuwai

Yadda ‘Yan Bindiga Ke Zafafa Hare-hare A Jihohin Arewa Maso Yamma

October 17, 2025
Shugaban Najeriya Ya Kaddamar Da Aikin Samar Da Ruwa Da Kamfanin Sin Ya Gudanar A Birnin Abuja

Afuwar Tinubu Ga Masu Manyan Laifuka: Ta Bar Baya Da Ƙura

October 17, 2025
Tsohon Ɗan Majalisar Bayelsa Ya Shawarci Jonathan Ya Guji Neman Takara A 2027

Tsohon Ɗan Majalisar Bayelsa Ya Shawarci Jonathan Ya Guji Neman Takara A 2027

October 17, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.