Kasar Sin ta samu saurin karuwar bukatun neman izinin mallakar fasaha da na hukumomin kula da batutuwan mallakar fasaha.
Rahoton raya masana’antar hakkin mallakar fasaha na hukumar kula da mallakar fasaha ta kasar ya nuna cewa, zuwa karshen 2021, akwai hukumomin kula da harkokin neman shaidar mallakar fasaha 3,934 a fadin kasar, wadanda ke da jami’ai masu lasisi 26,840. (Mai fassarawa: Fa’iza Mustapha daga CMG Hausa)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp