Tottenham Hotspur sun tuntubi KAA Gent akan dan wasan gabansu Gift Orban.
Kulob din na Premier yana son ya kawo Gift Orban a matsayin wanda zai maye gurbin tsohon kyaftin din su, Harry Kane.
- Kane Ya Kammala Komawa Bayern Munich Bayan Shekaru 20 A Spurs
- Da Dumi-Dumi: Bayern Munchen Ta Kulla Yarjejeniya Da Tottenham Domin Siyan Kane
Kane ya bar kulob din Landan ya koma zakarun Bundesliga, Bayern Munich, ranar Juma’a.
Ana sa ran kungiyar da ake wa lakabi da Lilly Whites za ta taya dan Najeriyar a cikin kwanaki masu zuwa.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp