• English
  • Business News
Thursday, October 9, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Tsoffi Da Dama Suna Karbar Rigakafin COVID-19 A Kasar Sin

byCMG Hausa
3 years ago
COVID-19

Sakamakon bincike ya tabbatar da cewa, alluran rigakafin COVID-19 guda biyu da kasar Sin ta samar da su, na da tasirin kashi 70 cikin 100, wajen hana kamuwa da cutar mai tsanani ga mutane masu shekaru 60 zuwa sama. Kuma adadin zai iya kaiwa kashi 95 bisa dari bayan karbar allura ta uku dake kara karfin garkuwa. 

Kasar Sin mai yawan jama’a miliyan 267 masu shekaru sama da 60, tana hanzarta yiwa wannan rukuni alluran rigakafin cutar.

  • Waiwaye Game Da Yadda Kasar Sin Ta Tallafawa Duniya A Fanin Yaki Da Annobar COVID-19

A karshen watan Nuwamba, kasar Sin ta fitar da wani shirin aiki, don inganta yawan allurar rigakafin a tsakanin tsofaffi. Galibin bukatun da aka gabatar a cikin shirin aikin, ya zuwa yanzu ana gudanar da su a zahiri, tare da kafa tantuna a gyefen hanya da kuma tashoshin yin allurar rigakafin da aka kafa a birane da dama, da kara kaimi wajen wayar da kan tsofaffi kan kiwon lafiya da kara sanya iso kan yanayin lafiyarsu.

A farkon wannan mako ne, gwamnatin kasar Sin ta ba da sanarwar bayar da kashi na biyu na alluran kara garkuwa kan rigakafin COVID-19 ga rukunoni masu rauni wadanda suka karbi alluran kara karfin garkuwa na farko sama da watanni shida da suka gabata.

A kasar Sin, sama da kashi 90 cikin 100 na al’ummar kasar an yi musu cikakken rigakafin. Yayin da kusan kashi 87 cikin 100 na mutanen da suka haura shekaru 60, an yi musu cikakkiyar rigakafin.

LABARAI MASU NASABA

Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko

Babban Yankin Sin Ya Soki Lamirin Kalaman Aware Na Jagoran Yankin Taiwan

A cewar masana kiwon lafiya, kowane kashi a wannan rukuni da ya karbi rigakafin, yana nufin ana kiyaye karin mutane miliyan 2 daga mummunan yanayi da yiwuwar mutuwa sakamakon cutar.

Kasar Sin ta mayar da hankalinta kan matakanta na yaki da COVID-19 daga shawo kan kamuwa da cutar zuwa ga magani da nufin hana kamuwa da cutar mai tsanani. Tsofaffi, wadanda ke da raunin garkuwar jiki kuma galibi suna fama da wata cuta, sun fi shiga mummunan yanayi, abin da sa ke ba su fifikon kariya daga kamuwa da kwayar cuta mai saurin yaduwa. (Ibrahim)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko
Daga Birnin Sin

Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko

October 8, 2025
Babban Yankin Sin Ya Soki Lamirin Kalaman Aware Na Jagoran Yankin Taiwan
Daga Birnin Sin

Babban Yankin Sin Ya Soki Lamirin Kalaman Aware Na Jagoran Yankin Taiwan

October 8, 2025
Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana
Daga Birnin Sin

Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana

October 8, 2025
Next Post
An Amince Da Kudurin Aiki Na Kunming-Montreal Game Da Kare Mabambantan Halittu Yayin Taron COP15  

Majalisa Ta Nemi Jami’an Tsaro Su Ceto Daliban Jami’ar Gusau 30 Da Aka Sace

Kafa ‘Yansandan Jihohi Na Da Matuƙar Muhimmanci Wajen Magance Matsalar Rashin Tsaro

October 8, 2025
Adadin Kudaden Da Gidajen Sinima Na Sin Suka Tara Yayin Hutun Bikin Ranar Kasa Ya Haura Yuan Biliyan 1.7

Adadin Kudaden Da Gidajen Sinima Na Sin Suka Tara Yayin Hutun Bikin Ranar Kasa Ya Haura Yuan Biliyan 1.7

October 8, 2025
Tinubu

Tinubu Na Son A Saka Hannun Jari Da Kuɗaɗen Fansho A Ɓangaren Mai Da Iskar Gas

October 8, 2025
Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

October 8, 2025
Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

October 8, 2025
Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

October 8, 2025
Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

October 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Go to mobile version