Bray Wyatt, kwararren dan wasan kokawa kuma tsohon zakaran kokawa na duniya, ya mutu ranar Alhamis yana da shekaru 36 a duniya.
WWE ba ta bayyana musabbabin mutuwar ba amma ta bayyana mutuwar tazo ba zato ba tsammani..
- FIFA Ta Fara Bincike Kan Sumbata Da Rubiales Ya Yi Wa ‘Yar Wasan Spain
- Kwallon Mata: Ingila Ta Kai Wasan Karshe Bayan Doke Australia
Wyatt, wanda ainihin sunansa shine Windham Rotunda, ɗan WWE Hall of Fame wrestler Mike Rotunda ne.
Wyatt ya zama zakaran WWE a cikin 2017 a lokacin da yake shekaru 30 a Duniya.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp