• English
  • Business News
Sunday, July 27, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Tsohon Shugaban Habasha: Ya Kamata A Yi Koyi Da Kasar Sin Da Mai Da Hankali Ga Bukatun Jama’a

by CGTN Hausa
2 years ago
in Daga Birnin Sin
0
Tsohon Shugaban Habasha: Ya Kamata A Yi Koyi Da Kasar Sin Da Mai Da Hankali Ga Bukatun Jama’a
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Labarai Masu Nasaba

Shanghai Ya Gabatar Da Shirin Gina Yankin Motoci Masu Tuka Kansu

Sin: Fasahar Rage Asarar Hatsi Ta Yi Amfani

Tsohon shugaban kasar Habasha Mulatu Teshome, ya bayyana wa wakiliyar babban gidan rediyo da telebijin na kasar Sin wato CMG a kwanakin baya cewa, ya kamata kasarsa ta Habasha, ta yi koyi da kasar Sin, wajen aiwatar da ayyuka bisa hakikanin yanayin da ake ciki, da mai da hankali ga bukatun jama’a.

Ya ce, ya kamata a mai da hankali ga moriyar jama’a, yayin da aka tsara shirye-shirye don tabbatar da moriyar jama’a daga kwaskwarimar da ake yi. Ya ce idan jama’a ba su samu moriya ba, ko kuma ba a daidaita matsalar talauci ba, ba za a iya cimma nasarar yin kwaskwarima ba. Kana idan jama’a sun samu moriya daga kwaskwarimar da aka yi, da kuma aikin zamanintar da kasa, hakan zai sa su goyi bayan gwamnatin kasarsu, su kuma yi kokari tare da gwamnatin.

Game da ra’ayin tarkon basussuka da wasu kafofin watsa labaru na kasashen yammacin duniya suke bayyanawa, Mulatu Teshome ya bayyana cewa, bai amincewa da wannan ra’ayi ba. Ya ce akwai wasu mutanen dake fadin hakan, amma ba sa samar da kudi ko kadan ga nahiyar Afirka, musamman don gudanar da manyan ayyukan gina hanyoyin motoci, da jiragen kasa, da tasoshin jiragen ruwa. Sin na samar da kudaden ga kasashen Afirka, sai ga shi wadancan mutane suna cewa, kasashen nahiyar za su fuskanci tarkon basussuka. Ya kara da cewa, basussuka ne a halin yanzu, amma a nan gaba, za a samu riba daga ayyukan da aka gudanar da su. (Zainab Zhang)

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

ShareTweetSendShare
Previous Post

Marubuta Suna Da Hadin Kai Da Kaunar Ci Gaban Junansu – Mugirat

Next Post

Sin Ta Yi Kira Da A Aiwatar Da Cikakken Kudurin Tsagaita Bude Wuta A Zirin Gaza 

Related

Shanghai Ya Gabatar Da Shirin Gina Yankin Motoci Masu Tuka Kansu
Daga Birnin Sin

Shanghai Ya Gabatar Da Shirin Gina Yankin Motoci Masu Tuka Kansu

34 minutes ago
Sin: Fasahar Rage Asarar Hatsi Ta Yi Amfani
Daga Birnin Sin

Sin: Fasahar Rage Asarar Hatsi Ta Yi Amfani

2 hours ago
Masanin Kimiyyar Na’ura Mai Kwakwalwa Robert Tarjan Ya Jinjinawa Dabarun Sin Na Ingiza Ilimin Kimiyya
Daga Birnin Sin

Masanin Kimiyyar Na’ura Mai Kwakwalwa Robert Tarjan Ya Jinjinawa Dabarun Sin Na Ingiza Ilimin Kimiyya

21 hours ago
Firaministan Sin Ya Halarci Taron Kasa Da Kasa Game Da Jagorancin AI
Daga Birnin Sin

Firaministan Sin Ya Halarci Taron Kasa Da Kasa Game Da Jagorancin AI

22 hours ago
An Yi Bikin Karbar Fitilar Gasar Wasannin Kasa Da Kasa Ta Shekarar 2025 A Chengdu
Daga Birnin Sin

An Yi Bikin Karbar Fitilar Gasar Wasannin Kasa Da Kasa Ta Shekarar 2025 A Chengdu

23 hours ago
Sin Ta Gudanar Da Gasar Kirkire-kirkire Ta Daliban Kasa Da Kasa A Yankin Afirka Karo Na Farko
Daga Birnin Sin

Sin Ta Gudanar Da Gasar Kirkire-kirkire Ta Daliban Kasa Da Kasa A Yankin Afirka Karo Na Farko

24 hours ago
Next Post
Sin Ta Yi Kira Da A Aiwatar Da Cikakken Kudurin Tsagaita Bude Wuta A Zirin Gaza 

Sin Ta Yi Kira Da A Aiwatar Da Cikakken Kudurin Tsagaita Bude Wuta A Zirin Gaza 

LABARAI MASU NASABA

Shanghai Ya Gabatar Da Shirin Gina Yankin Motoci Masu Tuka Kansu

Shanghai Ya Gabatar Da Shirin Gina Yankin Motoci Masu Tuka Kansu

July 27, 2025
Sin: Fasahar Rage Asarar Hatsi Ta Yi Amfani

Sin: Fasahar Rage Asarar Hatsi Ta Yi Amfani

July 27, 2025
‘Yansanda Sun Cafke Wasu Sojojin Bogi 2 A Legas

‘Yansanda Sun Kashe ‘Yanbindiga Uku Da Kama AK-47 Guda Goma

July 27, 2025
Shetima Zai Wakilci Nijeriya A Taron Tsarin Abinci A Addis Ababa

Shetima Zai Wakilci Nijeriya A Taron Tsarin Abinci A Addis Ababa

July 27, 2025
Gwamnati Ta Ba Da Wa’adin Mako 6 Don Kammala Ginin Rukunin Gidaje A Kano

Gwamnati Ta Ba Da Wa’adin Mako 6 Don Kammala Ginin Rukunin Gidaje A Kano

July 27, 2025
Super Falcons Za Su Samu Kyakkyawar Tarɓa Daga Gare Ni A Abuja — Tinubu

Super Falcons Za Su Samu Kyakkyawar Tarɓa Daga Gare Ni A Abuja — Tinubu

July 27, 2025
ADC Ce Za Ta Haɗa Kan Arewa Wajen Kawo Ci Gaba — Mark

ADC Ce Za Ta Haɗa Kan Arewa Wajen Kawo Ci Gaba — Mark

July 27, 2025
Hanyoyin Da Za A Bi A Rage Yawan Zawarawa

Hanyoyin Da Za A Bi A Rage Yawan Zawarawa

July 27, 2025
Ƴansanda Sun Kama Masu Garkuwa Da Mutane 6 A Kaduna Da Zamfara

Ƴansanda Sun Kama Masu Garkuwa Da Mutane 6 A Kaduna Da Zamfara

July 27, 2025
aure

Ko Kin San… Matsalolin Mahaifa Da Suke Hana Haihuwa 

July 27, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.