• English
  • Business News
Friday, October 31, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Wace Hanya Yankin Asiya Da Pasifik Zai Bi Don Sake Kirkiro Al’ajabi A Shekaru 30 Masu Zuwa?

by CGTN Hausa
2 years ago
Asiya

LABARAI MASU NASABA

An Gudanar Da Taron Kasa Da Kasa Na Tattaunawa Kan Kirkire-kirkire Da Bude Kofa Da Raba Damar Samun Ci Gaba A Colombo

Sin Ta Fitar Da Jerin Sakamakon Tattaunawar Tattalin Arziki Da Cinikayya Da Tawagar Kasar Da Ta Amurka Suka Cimma 

A bana ne ake cika shekaru 30 da kaddamar da kwarya-kwaryan taron shugabannin kungiyar APEC karo na farko, wato kungiyar hadin-gwiwar tattalin arzikin yankin Asiya da tekun Pasifik. Tambaya a nan ita ce, yaya yankin Asiya da na tekun Pasifik zai kasance daga nan har zuwa tsakiyar karnin da muke ciki? Kuma wane kokari ya kamata a yi domin kara samar da ci gaba a wannan yanki a cikin shekaru 30 masu kamawa? 

A ranar 17 ga watan Nuwamban nan bisa agogon wurin, a wajen kwarya-kwaryan taron shugabannin APEC karo na 30 da aka yi a birnin San Francisco na kasar Amurka, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi kira da a samar da ci gaba mai inganci a yankin Asiya da na tekun Pasifik, da yin alkawarin cewa, kasarsa za ta samar da sabbin damammaki ga sauran kasashe don su zamanantar da kansu, bisa zamanantarwa irin ta kasar Sin.

  • Yadda Za A Sake Farawa Daga Birnin San Francisco
  • Ganawar San Francisco: Tsaraba Daga Jawabin Shugaba Xi Kan Bukatar Sin Da Amurka Su Nuna Su Manya Ne A Aikace

Samar da ci gaba mai inganci, muhimmin abu ne a harkokin raya kasar Sin. Tun daga samar da ci gaba mai inganci ga kasar Sin, har zuwa samar da ci gaba mai inganci ga yankin Asiya da na tekun Pasifik, wace irin alaka hakan ya kunsa? Darekan cibiyar nazarin APEC ta jami’ar Nankai ta kasar Sin, Liu Chenyang ya bayyana cewa, kasar Sin ta kara samun fahimta kan ainihin ma’anar “samar da ci gaba mai inganci”, wadda ke kunshe da fannonin yin kirkire-kirkire, da kiyaye muhallin halittu, da bude kofa ga kasashen waje, daidai da kokarin da ta yi na habaka tattalin arziki, kana, tana fatan raba dabarunta zuwa ga yankin Asiya da na tekun Pasifik, ta yadda membobin kungiyar APEC za su kara bunkasa.

A shekaru 30 da ke tafe, kasar Sin za ta ci gaba da taimakawa samar da ci gaba mai inganci ga yankin Asiya da na tekun Pasifik, da tabbatar da aiwatar da ajandar Putrajaya nan da shekara ta 2040, domin kara sanya kuzari ga zamanantar da duk fadin duniya. (Murtala Zhang)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

An Gudanar Da Taron Kasa Da Kasa Na Tattaunawa Kan Kirkire-kirkire Da Bude Kofa Da Raba Damar Samun Ci Gaba A Colombo
Daga Birnin Sin

An Gudanar Da Taron Kasa Da Kasa Na Tattaunawa Kan Kirkire-kirkire Da Bude Kofa Da Raba Damar Samun Ci Gaba A Colombo

October 30, 2025
Sin Ta Fitar Da Jerin Sakamakon Tattaunawar Tattalin Arziki Da Cinikayya Da Tawagar Kasar Da Ta Amurka Suka Cimma 
Daga Birnin Sin

Sin Ta Fitar Da Jerin Sakamakon Tattaunawar Tattalin Arziki Da Cinikayya Da Tawagar Kasar Da Ta Amurka Suka Cimma 

October 30, 2025
Babban Daraktan Sakatariyar APEC: Sin Tana Ba Da Gudummawar Ba Da Jagoranci A APEC
Daga Birnin Sin

Babban Daraktan Sakatariyar APEC: Sin Tana Ba Da Gudummawar Ba Da Jagoranci A APEC

October 30, 2025
Next Post
Usman Baba Pategi (1942 -2023): Rayuwa Da Shahararsa A Fagen Wasan Kwaikwayo

Usman Baba Pategi (1942 -2023): Rayuwa Da Shahararsa A Fagen Wasan Kwaikwayo

LABARAI MASU NASABA

Matsalar Tsaro: Ko Sabbin Shugabannin Rundunar Soji Za Su Kawo Sauyi?

Matsalar Tsaro: Ko Sabbin Shugabannin Rundunar Soji Za Su Kawo Sauyi?

October 31, 2025
An Gudanar Da Taron Kasa Da Kasa Na Tattaunawa Kan Kirkire-kirkire Da Bude Kofa Da Raba Damar Samun Ci Gaba A Colombo

An Gudanar Da Taron Kasa Da Kasa Na Tattaunawa Kan Kirkire-kirkire Da Bude Kofa Da Raba Damar Samun Ci Gaba A Colombo

October 30, 2025
An Yi Wa Yara Sama Da Miliyan Biyu Allurar Rigakafin Mashaƙo Da Sankarau A Zamfara

An Yi Wa Yara Sama Da Miliyan Biyu Allurar Rigakafin Mashaƙo Da Sankarau A Zamfara

October 30, 2025
Sin Ta Fitar Da Jerin Sakamakon Tattaunawar Tattalin Arziki Da Cinikayya Da Tawagar Kasar Da Ta Amurka Suka Cimma 

Sin Ta Fitar Da Jerin Sakamakon Tattaunawar Tattalin Arziki Da Cinikayya Da Tawagar Kasar Da Ta Amurka Suka Cimma 

October 30, 2025
‘Yansanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 8, Sun Kubutar Da Mutane 3 A Jihar Bauchi

‘Yansanda Sun Ceto Mutum Ɗaya, Sun Kama Mace Da Zargin Garkuwa Da Mutane A Dajin Kwara 

October 30, 2025
Babban Daraktan Sakatariyar APEC: Sin Tana Ba Da Gudummawar Ba Da Jagoranci A APEC

Babban Daraktan Sakatariyar APEC: Sin Tana Ba Da Gudummawar Ba Da Jagoranci A APEC

October 30, 2025
Barcelona Na Shirin Ɗauko Victor Osimhen Na Galatasaray

Barcelona Na Shirin Ɗauko Victor Osimhen Na Galatasaray

October 30, 2025
Kasar Sin Ce Ke Da Sama Da Rabin Muhimman Makaloli Na Duniya

Kasar Sin Ce Ke Da Sama Da Rabin Muhimman Makaloli Na Duniya

October 30, 2025
Tinubu Ya Yi Wa Shugabannin Tsaro Ado Da Sabbin Muƙamai

Tinubu Ya Yi Wa Shugabannin Tsaro Ado Da Sabbin Muƙamai

October 30, 2025
Bunkasar Fannin Kirkire-Kirkiren Fasahohi Na Sin Alheri Ne Ga Dukkanin Duniya Ba Barazana Ba

Bunkasar Fannin Kirkire-Kirkiren Fasahohi Na Sin Alheri Ne Ga Dukkanin Duniya Ba Barazana Ba

October 30, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.