Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Mao Ning, ta sanar a yau Asabar cewa, bisa gayyatar da gwamnatin kasar Birtaniya ta yi masa, wakilin musamman na shugaban kasar Sin Xi Jinping, kuma mataimakin shugaban kasar Wang Qishan, zai halarci jana’izar sarauniya Elizabeth ta biyu da za a yi a birnin Landan a ranar Litinin 19 ga watan Satumba.(Ibrahim)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp