• English
  • Business News
Thursday, October 30, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Wang Yi: Yankin Gabas Ta Tsakiya Ba Fagen Yaki Ne Da Manyan Kasashe Suke Wasan Kura A Ciki Ba

by CGTN Hausa and Sulaiman
10 months ago
Wang Yi

LABARAI MASU NASABA

Kasar Sin Ce Ke Da Sama Da Rabin Muhimman Makaloli Na Duniya

Bunkasar Fannin Kirkire-Kirkiren Fasahohi Na Sin Alheri Ne Ga Dukkanin Duniya Ba Barazana Ba

Ministan harkokin wajen kasar Sin kuma mamba a ofishin siyasa na kwamitin kolin JKS, Wang Yi, ya tattauna da ministan harkokin wajen Iran, Misa Araghchi, a yau Asabar 28 ga Disamba, a birnin Beijing.

A yayin tattaunawar, Wang Yi ya bayyana cewa ya kamata kasar Sin da Iran su yi aiki kafada da kafada wajen kara ingancin amfani da “Gawurtaccen hadin gwiwar BRICS” da kuma kula da muradun kasashe masu tasowa. Ya kuma kara da cewa, a yanayi na rashin tabbas da ake kaka-ni-ka-yi a ciki a duniyar yau, ya dace kasashen duniya su kafe kai-da-fata da nuna amannar cewa, babu mai iya zama karfen kafa ga batun hadakar kasashe na duniya, da dunkulewar tattalin arziki da amfani da wayewar kai da al’adu mabambanta.

A nasa bangaren, Mista Araghchi ya ce kokarin zurfafa tsararren cikakken hadin gwiwa a tsakanin Iran da Sin ya kasance wata alkibla mai muhimmanci da ake fuskanta a karkashin manufofin harkokin wajen Iran.

Kasashen biyu dai sun kuma nuna amincewarsu da cewa, yankin Gabas ta Tsakiya yanki ne na mutanen Gabas ta Tsakiya, amma ba fagen yaki da manyan kasashe suke wasan kura a ciki ba, kuma bai kamata yankin ya zama dandalin gasar neman fada-a-ji da tayar da husuma a tsakanin kasashen da ke wajen yankin ba. (Mai fassara: Abdulrazaq Yahuza Jere)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Kasar Sin Ce Ke Da Sama Da Rabin Muhimman Makaloli Na Duniya
Daga Birnin Sin

Kasar Sin Ce Ke Da Sama Da Rabin Muhimman Makaloli Na Duniya

October 30, 2025
Bunkasar Fannin Kirkire-Kirkiren Fasahohi Na Sin Alheri Ne Ga Dukkanin Duniya Ba Barazana Ba
Daga Birnin Sin

Bunkasar Fannin Kirkire-Kirkiren Fasahohi Na Sin Alheri Ne Ga Dukkanin Duniya Ba Barazana Ba

October 30, 2025
Sin Za Ta Harba Kumbon Shenzhou-21
Daga Birnin Sin

Sin Za Ta Harba Kumbon Shenzhou-21

October 30, 2025
Next Post
Sin Ta Goyi Bayan Kudurin Kafa Rundunar Wanzar Da Zaman Lafiya Ta AU A Somaliya

Sin Ta Goyi Bayan Kudurin Kafa Rundunar Wanzar Da Zaman Lafiya Ta AU A Somaliya

LABARAI MASU NASABA

Barcelona Na Shirin Ɗauko Victor Osimhen Na Galatasaray

Barcelona Na Shirin Ɗauko Victor Osimhen Na Galatasaray

October 30, 2025
Kasar Sin Ce Ke Da Sama Da Rabin Muhimman Makaloli Na Duniya

Kasar Sin Ce Ke Da Sama Da Rabin Muhimman Makaloli Na Duniya

October 30, 2025
Tinubu Ya Yi Wa Shugabannin Tsaro Ado Da Sabbin Muƙamai

Tinubu Ya Yi Wa Shugabannin Tsaro Ado Da Sabbin Muƙamai

October 30, 2025
Bunkasar Fannin Kirkire-Kirkiren Fasahohi Na Sin Alheri Ne Ga Dukkanin Duniya Ba Barazana Ba

Bunkasar Fannin Kirkire-Kirkiren Fasahohi Na Sin Alheri Ne Ga Dukkanin Duniya Ba Barazana Ba

October 30, 2025
Sheikh Gumi Ya Yabi Tinubu Kan Afuwar Da Ya Yi Wa Maryam Sanda 

Sheikh Gumi Ya Yabi Tinubu Kan Afuwar Da Ya Yi Wa Maryam Sanda 

October 30, 2025
Yadda Ta Gudana A Taron Karɓar Ƴan Majalisa Shida Da Suka Koma APC

Yadda Ta Gudana A Taron Karɓar Ƴan Majalisa Shida Da Suka Koma APC

October 30, 2025
Majalisar Dattawa Ta Tabbatar Da Bernard Doro A Matsayin Ministan Harkokin Jin Ƙai

Majalisar Dattawa Ta Tabbatar Da Bernard Doro A Matsayin Ministan Harkokin Jin Ƙai

October 30, 2025
Wata 3 Da Naɗin Shugaban APC, Sunan Yilwatda Har Yanzu Na Nan A Matsayin Minista A Shafin Ma’aikatar

Wata 3 Da Naɗin Shugaban APC, Sunan Yilwatda Har Yanzu Na Nan A Matsayin Minista A Shafin Ma’aikatar

October 30, 2025
Tinubu Ya Nada Musa Aliyu A Matsayin Shugaban ICPC

Tinubu Ya Amince Da Ƙara Harajin Shigo Da Man Fetur Da Dizal Zuwa Kashi 15

October 30, 2025
Sin Za Ta Harba Kumbon Shenzhou-21

Sin Za Ta Harba Kumbon Shenzhou-21

October 30, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.