A yah Lahadi wasu fusatattu mazauna Abuja sun kutsa-kai sun shiga rumbun ajiyana Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Nijeriya (NEMA), sun dakawa kayan wawaso saboda matsin rayuwa da ake fuskanta a fadin kasar.
Mujallar Arabella Star ta rawaito cewa, mutanen sun kai harin ne a ma’ajiyar hukumar da ke Phase 3 na birnin tarayya Abuja.
Da take tabbatar da faruwar lamarin ga manema labarai, kakakin rundunar ‘yan sandan birnin tarayya Abuja, Josephine Adeh, ta tabbatar da faruwar lamarin, inda ta ce, “Yanzu haka an samu nasarar shawo kan lamarin.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp