“An ɗaura auren amarya Mangli da angonta kare a wani kauyen dake kasar indiya.
“A cewar su auren kare shi ne kaɗai hanyar da za a kawar da rashin sa’a.’ sannan wannan bashi ne karon farko da wata Ƴar ƙauyen ta auri kare ba a kauyen.
“A cewar mutanen ƙauyen shine Wannan al’ada ce da suka yi imani da ita sosai.’ A al’adar ƙauyen, auren ba zai shafi rayuwar Mangli ba, kuma za ta ƙara aure daga baya ba tare da ta rabu da karenba.”