Da yammacin yau Alhamis ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, da mai dakin sa Peng Liyuan, suka jagoranci bikin maraba da baki, mahalarta taron kolin Sin da kasashen tsakiyar Asiya, a lambun Datang Furong dake birnin Xi’an.
An shirya bikin ne domin yiwa shugabannin kasashen yankin tsakiyar Asiya da matayen su maraba da zuwa wannan muhimmin taro, inda kuma aka gudanar da shagulgulan nuna fasahohi masu kayatarwa. (Mai fassarawa: Saminu Alhassan)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp