• English
  • Business News
Friday, October 24, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Xi Jinping: Muddin Muka Tsaya Tsayin Daka Kan “Kasa Daya, Amma Tsarin Mulki Iri Biyu”, Ko Shakka Babu Makomar Hong Kong Za Ta Yi Kyau

by CMG Hausa
3 years ago
Xi

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya isa yankin musamman na Hong Kong na kasar Sin ne, ta jirgin kasa mai saurin gaske da yammacin yau Alhamis, don halartar bikin cika shekaru 25 da dawowar Hong Kong kasar Sin, da kuma bikin rantsar da gwamnati ta shida ta yankin, wanda za a gudanar a ranar 7 ga watan Yuli, kana zai yi rangadi a yankin.

A tashar jiragen kasa mai saurin gaske ta Hong Kong West Kowloon, jama’a daga sassa daban-daban na Hong Kong sun yi wa Xi Jinping maraba sosai. A jawabin da ya yi a bikin maraba da zuwa, Xi Jinping ya bayyana cewa, ranar 1 ga watan Yuli na bana, ake bikin cika shekaru 25 da dawowar Hong Kong kasar Sin, kuma al’ummar kasar Sin na kabilu daban daban za su yi murnar bikin tare da ‘yan uwa na Hong Kong.

  • Hadin gwiwar yankin gabas da na yamma: Mataki mai kyau wajen raya yankin Xinjiang

Xi Jinping ya kuma taya murna, da nuna fatan alheri ga ‘yan uwa na Hong Kong. Ya ce,
“Shekaru 5 ke nan da ziyara ta da ta gabata a Hong Kong. A cikin shekarun 5 da suka gabata, ina ta mai da hankali kan Hong Kong, zuciyata, da zuciyar gwamnatin tsakiya suna tare da ’yan uwan Hong Kong.”

Xi Jinping ya yi nuni da cewa, a cikin lokutan da suka gabata, yankin Hong Kong ya jure wa jarrabawa masu tsanani sau da yawa, tare da shawo kan ko wane hadari da kalubale.

Daga bisani, Hong Kong ya sake farfadowa bayan durkushewa, a yanzu kuma yana kuma nuna kuzari mai karfi. “Hakikanin abubuwa sun shaida cewa, ‘kasa daya, amma tsarin mulki iri biyu’ na da karfi sosai, tsari ne da zai iya tabbatar da samun wadata da zaman karko mai dorewa a Hong Kong, da kuma kiyaye alheri da moriyar ‘yan uwa na Hong Kong.

LABARAI MASU NASABA

Fahimtar Sabon Tunani: Samar Da Wadata Ga Dukkan Jama’a Ta Daidaita Gibin Dake Tsakanin Hamshakai Da Matalauta

Shugaban Senegal: Kasar Sin Ta Zama Abin Koyi Ga Kasashe Masu Tasowa

Kamar yadda a kan ce ‘Idan mun dage tafiya, za mu isa wurin da muke so’. Muddin muka tsaya tsayin daka kan manufar “kasa daya, amma tsarin mulki iri biyu”, ko shakka babu makomar Hong Kong za ta yi kyau, kuma tabbas Hong Kong zai ba da babbar gudummawa wajen farfado da al’ummar kasar Sin!” (Mai fassara: Bilkisu Xin)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Fahimtar Sabon Tunani: Samar Da Wadata Ga Dukkan Jama’a Ta Daidaita Gibin Dake Tsakanin Hamshakai Da Matalauta
Daga Birnin Sin

Fahimtar Sabon Tunani: Samar Da Wadata Ga Dukkan Jama’a Ta Daidaita Gibin Dake Tsakanin Hamshakai Da Matalauta

October 23, 2025
Shugaban Senegal: Kasar Sin Ta Zama Abin Koyi Ga Kasashe Masu Tasowa
Daga Birnin Sin

Shugaban Senegal: Kasar Sin Ta Zama Abin Koyi Ga Kasashe Masu Tasowa

October 23, 2025
Me Ake Fatan Gani A Shirin Sin Na Raya Kasa Na Shekaru Biyar Biyar Na Gaba
Daga Birnin Sin

Me Ake Fatan Gani A Shirin Sin Na Raya Kasa Na Shekaru Biyar Biyar Na Gaba

October 23, 2025
Next Post
Bai Dace Amurka Ta Ci Gaba Da Karya Dokokin Cudanyar Kasa Da Kasa Ba

Bai Dace Amurka Ta Ci Gaba Da Karya Dokokin Cudanyar Kasa Da Kasa Ba

LABARAI MASU NASABA

Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Sheriff Oboreɓwori: Gwamnan Da Ya Ginu Kan Tabbatar Da Zaman Lafiya Da Ci Gaban Al’umma

October 24, 2025
An Kafa Cibiyoyi 296 Na Koyon Fasahar Zamani A Faɗin Nijeriya

An Kafa Cibiyoyi 296 Na Koyon Fasahar Zamani A Faɗin Nijeriya

October 24, 2025
Ƴan Bindiga Sun Sace Ma’aikatan INEC Uku Da Wasu

Ƴan Bindiga Sun Sace Ma’aikatan INEC Uku Da Wasu

October 24, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

October 24, 2025
Nnamdi Kanu Ya Sake Bayyana A Kotu Ba Tare Da Lauya Ba, Zai Kare Kansa Da Kansa

Nnamdi Kanu Ya Sake Bayyana A Kotu Ba Tare Da Lauya Ba, Zai Kare Kansa Da Kansa

October 24, 2025
Uba Sani Ya Amince Da Biyan Naira Biliyan ₦2.3 Ga Tsofaffin Ma’aikata Da Iyalansu

Ƙungiyoyin Ma’aikatan Jihar Kaduna Sun Yabawa Gwamna Sani Kan Amincewa Da Sabon Albashin  Ma’aikata

October 24, 2025
Ƙarfin Niyyar Manzon Allah (SAW) Da Matakinsa Na Aƙlul A’ala

Ƙarfin Niyyar Manzon Allah (SAW) Da Matakinsa Na Aƙlul A’ala

October 24, 2025
Gobara Ta Tafka Ɓarna A Kasuwar Shuwaki, Ta Ƙona Fiye da Rumfuna 500 A Kano

Gobara Ta Tafka Ɓarna A Kasuwar Shuwaki, Ta Ƙona Fiye da Rumfuna 500 A Kano

October 24, 2025
Gwarzuwar Shekarar 2025 Sanata Oluremi Tinubu

Gwarzuwar Shekarar 2025 Sanata Oluremi Tinubu

October 24, 2025
Dauda Lawal Gwarzon Gwamnan 2025: Ceto Zamfara Domin Ci Gaba

Dauda Lawal Gwarzon Gwamnan 2025: Ceto Zamfara Domin Ci Gaba

October 24, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.