• English
  • Business News
Friday, October 31, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Xi Jinping Ya Gana Da Babban Sakataren MDD

by CMG Hausa
3 years ago
лªÉçÕÕÆ¬£¬°ÍÀ嵺£¨Ó¡¶ÈÄáÎ÷ÑÇ£©£¬2022Äê11ÔÂ16ÈÕ
    ϰ½üƽ»á¼ûÁªºÏ¹úÃØÊ鳤¹ÅÌØÀ×˹
    µ±µØÊ±¼ä11ÔÂ16ÈÕÏÂÎ磬¹ú¼ÒÖ÷ϯϰ½üƽÔÚÓ¡¶ÈÄáÎ÷ÑǰÍÀ嵺»á¼ûÁªºÏ¹úÃØÊ鳤¹ÅÌØÀ×˹¡£
    лªÉç¼ÇÕß ÑàÑã Éã

лªÉçÕÕÆ¬£¬°ÍÀ嵺£¨Ó¡¶ÈÄáÎ÷ÑÇ£©£¬2022Äê11ÔÂ16ÈÕ Ï°½üƽ»á¼ûÁªºÏ¹úÃØÊ鳤¹ÅÌØÀ×˹ µ±µØÊ±¼ä11ÔÂ16ÈÕÏÂÎ磬¹ú¼ÒÖ÷ϯϰ½üƽÔÚÓ¡¶ÈÄáÎ÷ÑǰÍÀ嵺»á¼ûÁªºÏ¹úÃØÊ鳤¹ÅÌØÀ×˹¡£ лªÉç¼ÇÕß ÑàÑã Éã

A yau da yamma, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da babban sakataren MDD Antonio Guterres a tsibirin Bali dake kasar Indonesia.

A yayin ganawar, shugaba Xi Jinping ya jaddada cewa, Sin na goyon baya tsarin duniya karkashin jagorancin MDD.

  • A Dauki Hakikakin Matakai Domin Kyautata Hulda A Tsakanin Sin Da Amurka

Ya ce a halin yanzu, ana fuskantar kalubale da dama yayin da ake kokarin samun bunkasuwa a duniya, wadanda suka haifar da illa ga kasashe masu tasowa, musamman kasashe marasa karfi.

Ya kara da cewa, ya kamata a sanya batun samun ci gaba a gaba da kome a cikin ajandar kasa da kasa, da sa kaimi ga kawo moriya da tabbatar da adalci ga kowace kasa da kowane mutum a wannan fanni. Har ila yau, ya ce Sin tana son kara hada gwiwa da MDD don sa kaimi ga samun sakamako kan kiran samun ci gaban duniya da kiran tabbatar da tsaro a duniya.

A nasa bangare, Guterres ya bayyana cewa, MDD na yabawa kasar Sin domin ta tsaya tsayin daka kan ra’ayin cudanyar bangarori daban daban. Kuma kiran samun ci gaban duniya da kasar Sin ta gabatar ya yi daidai da ajandar samun ci gaba mai dorewa ta shekarar 2030 ta MDD.

LABARAI MASU NASABA

Sin Da Amurka Suna Taimaka Wa Juna Da Samun Wadata Tare

Xi Jinping Ya Halarci Kwarya-Kwaryan Taron Shugabannin APEC Na 32 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Kana a fannin taimakawa kasashe masu tasowa wajen samun ci gaba, Antonio Guterres ya ce Sin ta fi yin kokari tare da samar da gudummawa.

Haka kuma, MDD ta na goyon bayan ka’idar Sin daya tak a duniya, yana mai cewa tilas ne a girmama wannan ka’ida. (Zainab)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Sin Da Amurka Suna Taimaka Wa Juna Da Samun Wadata Tare
Daga Birnin Sin

Sin Da Amurka Suna Taimaka Wa Juna Da Samun Wadata Tare

October 31, 2025
Xi Jinping Ya Halarci Kwarya-Kwaryan Taron Shugabannin APEC Na 32 Tare Da Gabatar Da Jawabi
Daga Birnin Sin

Xi Jinping Ya Halarci Kwarya-Kwaryan Taron Shugabannin APEC Na 32 Tare Da Gabatar Da Jawabi

October 31, 2025
An Gudanar Da Taron Kasa Da Kasa Na Tattaunawa Kan Kirkire-kirkire Da Bude Kofa Da Raba Damar Samun Ci Gaba A Colombo
Daga Birnin Sin

An Gudanar Da Taron Kasa Da Kasa Na Tattaunawa Kan Kirkire-kirkire Da Bude Kofa Da Raba Damar Samun Ci Gaba A Colombo

October 30, 2025
Next Post
Takarar Musulmai 2: Asiwaju Ya Gana Da Shugabannin CAN,  “Kiristoci ‘Ya’yana Ne” —Tinubu

Takarar Musulmai 2: Asiwaju Ya Gana Da Shugabannin CAN, “Kiristoci 'Ya'yana Ne” —Tinubu

LABARAI MASU NASABA

Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

NPA Da Ƙungiyar Injiniyoyi Ta Yi Haɗaka Don Bunƙasa Tashoshin Jiragen Ruwa

October 31, 2025

Ranar Foliyo Ta Duniya: Muna Fatan Ganin Karshen Cutar Foliyo A Jihar Katsina -Zulaihat Dikko Radda

October 31, 2025
Yan Nijeriya Na Ɗanɗana Kuɗarsu Kan Jinkirta Cire Tallafin Mai – Sarki Sanusi

Yan Nijeriya Na Ɗanɗana Kuɗarsu Kan Jinkirta Cire Tallafin Mai – Sarki Sanusi

October 31, 2025
Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

Allah Ya Kai Manzon Allah (SAW) Muƙami Na Babban Yabo A Cikin Komai

October 31, 2025
Sin Da Amurka Suna Taimaka Wa Juna Da Samun Wadata Tare

Sin Da Amurka Suna Taimaka Wa Juna Da Samun Wadata Tare

October 31, 2025
Xi Jinping Ya Halarci Kwarya-Kwaryan Taron Shugabannin APEC Na 32 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Xi Jinping Ya Halarci Kwarya-Kwaryan Taron Shugabannin APEC Na 32 Tare Da Gabatar Da Jawabi

October 31, 2025
Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

October 31, 2025
Matsalar Talauci Da Rashin Tsawon Rai Da ‘Yan Nijeriya Ke Fuskanta

Matsalar Talauci Da Rashin Tsawon Rai Da ‘Yan Nijeriya Ke Fuskanta

October 31, 2025
Matsalar Tsaro: Ko Sabbin Shugabannin Rundunar Soji Za Su Kawo Sauyi?

Matsalar Tsaro: Ko Sabbin Shugabannin Rundunar Soji Za Su Kawo Sauyi?

October 31, 2025
An Gudanar Da Taron Kasa Da Kasa Na Tattaunawa Kan Kirkire-kirkire Da Bude Kofa Da Raba Damar Samun Ci Gaba A Colombo

An Gudanar Da Taron Kasa Da Kasa Na Tattaunawa Kan Kirkire-kirkire Da Bude Kofa Da Raba Damar Samun Ci Gaba A Colombo

October 30, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.