• English
  • Business News
Thursday, October 9, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Xi Jinping Ya Gana Da Shugabannin Kasa Da Kasa a Birnin Kazan Na Rasha

byCGTN Hausa and Sulaiman
12 months ago
Rasha

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da takwaransa na kasar Rasha Vladimir Putin, a fadar Kremlin dake birnin Kazan na kasar Rasha da yammacin jiya Talata. Xi ya jadadda cewa, yanzu duniya na fuskantar sauye-sauye da ba a taba ganin irinsu ba a cikin karnin da ya gabata. Ana fama da mabambantan rikice-rikice. Duk da haka, daddaden huldar Sin da Rasha na kara karuwa, nauyin da ke wuyansu na amfanawa al’ummar duniya ba zai canja ba.

Xi ya kuma nanata cewa, badi ta cika shekaru 80 da kafuwar MDD, kuma ta cika shekaru 80 da cimma nasarar yakin kin bin tafarkin murdiya. A matsayin wakilai dindindin na kwamitin sulhu na MDD, kana kasashe daga cikin kasashe mafi karfin tattalin arziki a duniya, kamata ya yi Sin da Rasha su nace ga ra’ayi mai dacewa kan yakin duniya na biyu, da ma nacewa ga tsarin duniya bisa tushen MDD ba tare da canjawa ba, tare kuma da kare dorewar tsare-tsaren duniya cikin hadin kai, da ma kiyaye adalci da daidaici a duniya. Xi ya ce, tsarin BRICS ya kasance wani muhimmin dandali ne ga hadin gwiwar kasashe masu saurin bunkasuwa da masu tasowa a duniya. Sin na jinjinawa rawar da Rasha take takawa ga taron shugabannin BRICS.

  • Kasar Sin: Tsohuwar Kasa, Mai Jagorantar Zamanantar Da Duniya
  • Yaya BRICS Za Ta Kara Taka Rawa Wajen Ingiza Hadin Gwiwar Kasashe Masu Tasowa

A nasa bangare, Putin ya ce, yana fatan kara cudanya na manyan shugabannin kasashen biyu a harkokin kasa da kasa da zurfafa yin mu’ammala kan manyan tsare-tsare, da kuma kiyaye adalci da daidaici da tsarin duniya mai dorewa cikin hadin kai.

LABARAI MASU NASABA

Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko

Babban Yankin Sin Ya Soki Lamirin Kalaman Aware Na Jagoran Yankin Taiwan

Kazalika, a daren wannan rana, Xi Jinping ya gana da babban sakantaren jam’iyyar LPRP, kana shugaban kasar Laos Thongloun Sisoulith. (Amina Xu)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko
Daga Birnin Sin

Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko

October 8, 2025
Babban Yankin Sin Ya Soki Lamirin Kalaman Aware Na Jagoran Yankin Taiwan
Daga Birnin Sin

Babban Yankin Sin Ya Soki Lamirin Kalaman Aware Na Jagoran Yankin Taiwan

October 8, 2025
Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana
Daga Birnin Sin

Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana

October 8, 2025
Next Post
An Watsa Shirin Bidiyo Zagaye Na 3 Mai Taken “Bayanan Magabata Da Xi Jinping Yake So” A Rasha

Majalisa Ta Nemi Jami’an Tsaro Su Ceto Daliban Jami’ar Gusau 30 Da Aka Sace

Kafa ‘Yansandan Jihohi Na Da Matuƙar Muhimmanci Wajen Magance Matsalar Rashin Tsaro

October 8, 2025
Adadin Kudaden Da Gidajen Sinima Na Sin Suka Tara Yayin Hutun Bikin Ranar Kasa Ya Haura Yuan Biliyan 1.7

Adadin Kudaden Da Gidajen Sinima Na Sin Suka Tara Yayin Hutun Bikin Ranar Kasa Ya Haura Yuan Biliyan 1.7

October 8, 2025
Tinubu

Tinubu Na Son A Saka Hannun Jari Da Kuɗaɗen Fansho A Ɓangaren Mai Da Iskar Gas

October 8, 2025
Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

October 8, 2025
Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

October 8, 2025
Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

October 8, 2025
Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

October 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Go to mobile version