Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya halarci zaman rufe taron kolin kungiyar G20 karo 19 da aka gudanar a birnin Rio de Janeiro na kasar Brazil a ranar Talata. (Yahaya)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp