A yau Juma’a ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da shugaban kasar Suriname Chandrikapersad Santokhi a nan birnin Beijing.
Bayan ganawar, shugabannin kasashen biyu sun rattaba hannu kan takardun hadin gwiwa da dama kan zuba jari a fannin tattalin arziki da cinikayya, da bunkasa sha’anin kiyaye muhalli, da tattalin arzikin dijital, da ilimi da dai sauransu. (Mai fassara: Yahaya)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp