Da safiyar yau Juma’a ce, shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya halarci bikin cika shekaru 25 da dawowar yankin musamman na Macao babban yankinsa na asali na kasar Sin, da kuma kaddamar da sabuwar gwamnati mai kula da yankin musamman na Macao da za ta yi wa’adin mulkin shekaru shida.
Xi Jinping ya rantsar da sabon babban shugaban gwamnatin yankin musamman na Macao, Sam Hou Fai. (Abdulrazaq Yahuza Jere)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp