Shugaban kasar Sin Xi jinping ya yi kira ga lardin Heilongjiang da ke arewa maso gabashin kasar, da ya tabbatar da matsayinsa bisa manya tsare-tsare a fannin ci gaban kasar baki daya, da kokarin bude wani sabon babi na samun ci gaba mai inganci.
Xi, ya bayyana hakan ne a yayin ziyarar aiki da ya kai lardin daga ranar Laraba zuwa Juma’a. (Yahaya)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp