Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya yi kira ga yankunan bunkasa tattalin arziki, da na bunkasa fasahohi dake matakin kasa, da su ci gaba da ingiza karsashin kirkire kirkire, da habaka saurin samar da nasarori, da yayata bude kofa a matsayin koli, don cimma nasarar zurfafa sauye sauye, da bunkasuwa a matakin koli.
Shugaba Xi, ya yi tsokacin ne a baya bayan nan, cikin wani umarni da ya bayar, don gane da ayyukan wadannan yankuna na bunkasa ci gaban kasar Sin. (Mai fassara: Saminu Alhassan)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp