Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya mika gaisuwar bikin bazara ga dukkan Sinawa a lokacin da yake rangadin aiki a birnin Tianjin dake arewacin kasar Sin daga ranar Alhamis zuwa Juma’a.
Xi ya yi wa al’ummar Sinawa daga dukkan kabilu, da ‘yan uwansu na Hong Kong, Macao da Taiwan da Sinawa dake ketare fatan samun lafiya da farin ciki a wannan shekara ta Loong, da kuma wadata ga kasarsu ta haihuwa. (Mai fassara: Yahaya)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp