Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai ta raba jadawalin gasar zakarun turai na kakar wasa ta shekara ta 2023 zuwa 2024.
An raba jadawalin ne a birnin Monaco na kasar Faransa kamar yadda aka saba kowace kakar wasa.
- Bai Kamata A Manta Da Abin Da Ya Faru A Kabul Ba
- An Yi Wa Manyan Hafsoshin Soji Ritaya A Ruwanda Kan Fargabar Juyin Mulki
Kungiyar Manchester City ce ta lashe gasar a kakar da ta gabata bayan ta doke Inter Milan a wasan karshe a filin wasa na Istanbul na kasar Turkiyya.
Ga jerin jadawalin:
𝗚𝗥𝗢𝗨𝗣 𝗔:
Bayern
Man Utd
Copenhagen
Galatasaray
𝗚𝗥𝗢𝗨𝗣 𝗕:
Sevilla
Arsenal
PSV
RC Lens
𝗚𝗥𝗢𝗨𝗣 𝗖:
Napoli
Real Madrid
Braga
Union Berlin
𝗚𝗥𝗢𝗨𝗣 𝗗:
Benfica
Inter
RB Salzburg
Real Sociedad
𝗚𝗥𝗢𝗨𝗣 𝗘:
Feyenoord
Atlético
Lazio
Celtic
𝗚𝗥𝗢𝗨𝗣 𝗙:
PSG
Dortmund
AC Milan
Newcastle
𝗚𝗥𝗢𝗨𝗣 𝗚:
Man City
RB Leipzig
Crvena Zvezda
Young Boys
𝗚𝗥𝗢𝗨𝗣 𝗛:
Barcelona
Porto
Shakhtar
Antwerp
A ranar daya ga watan Yuni na shekara ta 2024 za a buga wasan karshe na kakar wasa ta bana a filin wasa na Wembley da ke Landan a Ingila.