• English
  • Business News
Thursday, May 22, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Ake Danbun Kifi

by Amina Usman
2 years ago
in Girke-Girke
0
Danbun kifi
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Jama’a barkammu da sake haduwa da ku a cikin wani sabon shirin namu mai farin jini na Girki Don Mata, wanda a yau za mu bayani kan yadda a ke yin Dambun Kifi.

Ga abubuwan da ya kamata a tanada idan za a hada:

Kifi, Albasa, Kayan kamshi, Man Gyada, Magi, Lemun tsami, Tafarnuwa.

Za mu yanka kifi mu cire dattin cikinsa sai mu wanke da ruwan lemun tsami, sannan mu dora a wuta ya tafasu kada ya dade don ba’a yi wa kifi dahuwa mai yawa sai mu sauke sannan mu cire kai da kayan jiki.

Sannan mu zuba a tirmi mu daka shi tare da albasa za mu daka shi har da attarugu idan muna so, in kuma za mu sa dakakken kayan kamshi da borkono a ciki to ba za mu sa attarugu ba.

Labarai Masu Nasaba

Yadda Ake Hada Danderun Kaza

Yadda Za Ku Hada ‘Mimi Fankek’

Idan mun gama dakawa sai mu sami abin suya mai fadi da dan zurfi sai mu zuba mai, shi ba’a cika wuta, a hankali za’a yi ta juyawa har sai ya soyu yadda ake so.

Idan zai dade a ajiye sai a yi jar suya, idan na kwana biyu ne sai a yi shi ja mai haske.

Sannan a kwashe kada a rufe sai ya huce don kada ya lalace. Shi ke nan komai ya yi daidai, a ci dadi lafiya.


Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

Tags: Dambun namaJollof
ShareTweetSendShare
Previous Post

Sirrin Inganta Kwanciyar Aure

Next Post

Tarihin Rayuwar Marigayi Sarkin Ibira, Ohinoyi Attah Ado Ibrahim (2)

Related

Yadda Ake Hada Danderun Kaza
Girke-Girke

Yadda Ake Hada Danderun Kaza

4 days ago
Yadda Za Ku Hada ‘Mimi Fankek’
Girke-Girke

Yadda Za Ku Hada ‘Mimi Fankek’

1 month ago
Yadda Ake Tuwan Amala Da Miyar Uwaidu
Girke-Girke

Yadda Ake Tuwan Amala Da Miyar Uwaidu

1 month ago
Girke-girkenmu Na Azumi
Girke-Girke

Girke-girkenmu Na Azumi

2 months ago
Girke-girkenmu Na Azumi
Girke-Girke

Girke-girkenmu Na Azumi

3 months ago
Dahuwar Kifi Ta Zamani
Girke-Girke

Dahuwar Kifi Ta Zamani

3 months ago
Next Post
Ohinoyi attah

Tarihin Rayuwar Marigayi Sarkin Ibira, Ohinoyi Attah Ado Ibrahim (2)

LABARAI MASU NASABA

‘Yan Majalisar Dokokin Nijeriya Sun Bukaci Karin Albashi

Yadda ‘Yan Majalisa Ke Cusa Ayyuka Marasa Amfani A Kasafin Kuɗi – Rahoto

May 22, 2025
Wasu ‘Yan Siyasa Da Jami’an Tsaro Na Taimaka Wa Boko Haram – Zulum

Wasu ‘Yan Siyasa Da Jami’an Tsaro Na Taimaka Wa Boko Haram – Zulum

May 22, 2025
‘Yansanda Sun Tarwatsa Wuraren Haɗa Jabun Taki A Bauchi, An Cafke Mutum 5

‘Yansanda Sun Tarwatsa Wuraren Haɗa Jabun Taki A Bauchi, An Cafke Mutum 5

May 21, 2025
Kocin Super Eagle Ya Gayyaci Ahmed Musa Buga Gasar Kofin Unity A Landan

Kocin Super Eagle Ya Gayyaci Ahmed Musa Buga Gasar Kofin Unity A Landan

May 21, 2025
Farar Dabarar Da Tsoffin Masana’antu Ke Yi A Kasar Sin Don Tafiya Da Zamani

Farar Dabarar Da Tsoffin Masana’antu Ke Yi A Kasar Sin Don Tafiya Da Zamani

May 21, 2025
Tottenham Ta Doke Manchester United A Wasan Karshe Na Europa 

Tottenham Ta Doke Manchester United A Wasan Karshe Na Europa 

May 21, 2025
Kotu Ta Soke Umarnin Kwace Filin Asibitin Tiamin, Ta Umarci Gwamnatin Kano Ta Biya Diyyar ₦2.6bn

Kotu Ta Soke Umarnin Kwace Filin Asibitin Tiamin, Ta Umarci Gwamnatin Kano Ta Biya Diyyar ₦2.6bn

May 21, 2025
Shirye-shiryen Tinubu Suna Buɗe Hanyar Farfaɗowar Tattalin Arzikin Nijeriya – Minista

Shirye-shiryen Tinubu Suna Buɗe Hanyar Farfaɗowar Tattalin Arzikin Nijeriya – Minista

May 21, 2025
Salon “Kasa Daya Manufa Daya” Ya Dace Da “Ayyuka Goma” Na Hadin Gwiwa Da Afirka

Salon “Kasa Daya Manufa Daya” Ya Dace Da “Ayyuka Goma” Na Hadin Gwiwa Da Afirka

May 21, 2025
Sin Tana Da Karfi Wajen Tinkarar Hadari Da Kalubale A Fannoni Daban Daban

Sin Tana Da Karfi Wajen Tinkarar Hadari Da Kalubale A Fannoni Daban Daban

May 21, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.